Naeematu Yusuf

Naeematu Yusuf

Share

Garanty

Photos from Naeematu Yusuf's post 01/10/2025
26/10/2022

Idan Allah yana sonka ,kiyayyar wasu bazaitaba yin tasiriba,"Allah kaine gatan bayi,kashiryemu ,shiriya ta har abadah

26/10/2022

Idan addu 'a tazamo dabi 'arka sai cinnasara tazamo kwalliyarka dazata kewaye rayuwarka ,kazama mai wankakkiyar zuciya ,sai allah ya dafa maka cikin dukkannin lamuranka 😊😊✋✋

25/10/2022

*MATAN AURE DA 'ƳAN MATA*
""""""""""""""'''''''"""""""""""""""''''""""""""""""""""""

Da yawa matan aure da yan mata na halaka, suna zama mushrikai ta hanyar bin malamai masu yi musu sihiri da manufar taimako.

Matan aure suna zuwa gurin malamai domin neman mallake miji ko uwar miji da sauransu, sai dai kuma shi sihiri kafurci ne.

Waɗannan da kuke ganinsu kamar malamai sun tara Alƙur'anai ga manyar carbi da yawansu bokaye ne.

Da yawan 'ƴan mata suna rasa imaninsu, suna shirka ta dalilin zuwa gurin malamai da niyyar meman taimako akan wani saurayi daga ƙarshe saiki zama mushrika baki sani ba.

Duk malamin da yace za'ai miki aiki to boka ne, babu wani aiki da zai miki daya wuce ya baki rubutu ko wani garin magani ko laya.

Ko yace miki za'ai miki addu'a amma da sharaɗi, za'ayi yanka, to boka ne.

Ko yace to ki kawo kuɗi kaza ko zaki biya kuɗi kaza to ba malamin ALLAH bane ɗan damfara ne.

Malaman sunnah basa karɓar kuɗin kowa, saidai su ɗoraki akan hanyar da zakibi ki samo kan mijinki bisa hanyar koyarwar Manzon ALLAH {s.a.w}, ki sami lada kuma ki sami aljanah kuma ku zauna lafiya da mijinki.

Babu wata addu'a da take da sharaɗin sai anyi yanka, shi yanka idan kinaso, bayan kin roƙi ALLAH da kanki akan wata buƙata taki ko akan mijin naki, koma wacce irin bukata ce, idan kinada halin da zaki iya yanka duk abinda ALLAH ya azurtaki dashi na halal sai ki yanka, ki dafa abinki kici a cikinki yaranki ma suci, ki aikawa maƙobta suma da niyyar ALLAH ya biya.miki dukkan buƙatunki, wannan kaɗai ya isar miki a gurin ALLAH {S.W.T}.

Amma kada ki yarda wani malami yace ayi yanka kuma ki yarda, amma akan kanki ya halatta kiyi babu wanda ya saki ke kika ga dama kikayi a binki don ALLAH. Saboda haka ki dafa kowa yaci da mijiki da 'ƴa'ƴanki suci suyi farin ciki ALLAH zai biya miki buƙatarki saboda dalilin farin cikin da kika saka mijinki da yaranki.

Manzon ALLAH {s.a.w} yace: Sadakar da tafi falala i

25/10/2022
23/10/2022

Tabbas muguji wa,annan irin mutanan muyi nisa dasu muuminai domin akwai hassada da kyashi da munafunci ajikinsu yakamata iyaye murika sa ido akan ya'yanmu domin kula da ragaman tarbiyansu kuna gane dawa ya'yanmu suke alaka kuma wani gida suke alaka dasu kawali shaye shaye idan masu gidan suna sha kuma shashanci yan'uwana muguji wannan gidan muumini Allah yasa mudace iyaye akulafa Abu maallah yasa mudace

21/10/2022

NAMIJI baya yaudara sae dae wata ta ansheshi daga hannun wata wnn kuma ba laifinsa bane
Namiji bawan Allah... 🥱🙏nidai banyardaba

20/10/2022

Pregnant wife crying at night...
HUSBAND: what happen dear?
WIFE: our baby want to read your WhatsApp messages. 😭😭

19/10/2022

Yahayyu yakayyum

14/10/2022

Wai yaushene tiktok da snapcht zasufara hawa vivo y 51A
NAFAGAJI dazaman jira

10/10/2022

Mutum dubu saba'in
70.000 zasu shiga Aljannah ba tare da Hisabi ba inji Manzon (ﷺ)
Allah ya sa dani,dakai,dake Aciki 🤲

04/10/2022

ZAMAN AURE.
Wanda yasan menene zaman aure ko ya fahimce ta, ko kusa ba zaiyi aure don sha'awa ba, sai don nagarta. Allah ka hada mata da abokan zama nagari, ka hada maza da abokan zama nagari.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Dubai?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Bauchi
Dubai