Al-Ƙibular Arewa

Al-Ƙibular Arewa

Partager

Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Al-Ƙibular Arewa, Santé/beauté, Gbégamè 1.

Photos from Al-Ƙibular Arewa's post 18/07/2023

Saurayi matashi mai baiwar editing zai iya hadaka da kowaye kake so a fadin duniya yqn siyasa ne' yan kwallo n ne' ko yan film ne ko yan wrestling kuma baza'a gane ba yana yin duk daya akan naira dubu daya ne idan kuma da yawa za'a yi maka zai maka ragi akwai discount ga mai buqata ga number sa nan ta WhatsApp 09089289345

15/07/2023

Hon.Abubakar Bala Sheka Ɗan Takarar Chairman A Ƙaramar Hukumar Kumbotso Yafi Buhari Imani Da Iya Mulki

14/07/2023

"Nazo Duniya Ba Tare Da Komai Ba,
"Zan Bar Duniya Ba Tare Da Komai Ba,
"Don Me Zanyi Sata ?
"Inji Muhammadu Buhari.

14/07/2023

Gwamnan jihar Kano, Abba Gida Gida ya caccaki Shugaba Tinubu kan yadda aka tsara rabon kudaden rage radadi.

Shugaba Tinubu ya ware N500bn don rage radadi dalilin cire tallafin man fetur da gwamnatinsa ta yi.

Abba Kabir ya ce kwata-kwata babu adalci a cikin rabon inda ya ce jihar Lagos kadai za ta kwashi kashi 47.

13/07/2023

RAYUWA KENEN😭!

Don Allah kutsaya ku karanta Dan Alfarman annabi Muhammad kuyi share domin a Samu abunda ake bukata

Allah kadai yasan halinda Aisha Muhammad take ciki

Aisha Muhammad Tana Fama da ciwon daji cancer Kuma iyayanta ta basuda Hali shine suke Neman taimako wajan Yan uwa musulmai domin a samu aiyimata magani

Hannunta yafara ruwa Yana mata zafi yanzu takai sati biyu Bata iya bacci hannunta Yana mata zafi shine muke Neman Abun sadaka domin ayi mata aiki

Ta shafe tsawon Watanni Shida a gida kwance, saboda rashin hali na kudin da za'ayi mata magani.

Sai dai ciwon Aisha ya yi girma sosai wanda yake buqatar taimakon al'ummah Domin asamu aceto rayuwarta

Da Tana General Hospital Katsina amma Sun tura su Zuwa *AMINU KANO TEACHING HOSPITAL*

Domin neman Lafiyarta.

Muna Neman Abun sadaka domin ayi mata aiki

7087315189

Opay

MUHAMMAD RIDWAN

Zaku iya tuntubar wannan lambar domin magantuwa da makusanta mara lafiya

09127281624, 09012141417.

Allah ya Bamu Ikon Taimakawa Ameeen Dan DARAJAR MANZO (S.A.W)

13/07/2023

Idan Abba Gida Gida Yana Son Mulkinsa Yayi Kyau Dole ne Sai Ya Rabu Da Kwankwaso

Inji...Ɗan Farawa

Shin Menene Ra'ayinku?

21/10/2022

Structure Na Kwamting Gudanarwa Na Riko Na Qungiyar Khalid Shatima. Media Team.

Sha'aban A Farawa Chairman.

Tanimu Muhammad Isma'ila Wafa. Vice. Chairman.

Ahmad Shehu S Fulani. Secretary

A Majid Farawa. P.R.O

Sani. Ibrahim. Director Contact. & Mobilization

Abubakar A Man. Legal. Advice.

Abba Lucky. Organizing. Secretary.

Wannan Shine Kwamatin Riko Na Shugabancin. Wannan Qungiya.

Kwamating. Riko Na Wannan Qungiya ne Zai Jagoranci Samar da Tsare-tsaren da za'ayi Amfani Dasu Wajen Gudanar da, aikin Wayarwa Matasa Kai.

Kasani/Kisani/Kusani Gudunmowar kowa Tana Da Matukar Mahimmanci. A Shirye Muke Wajen Karbar Shawarwari Daga Kowa.

Domin. Neman Karin bayin Ku tuntube mu akan Numbobin Waya Kamar Haka?

08066769249.
08030488856.
08034627408.

Signed✍🏻✍🏻✍🏻
Comr. Ahmad Shehu S Fulani.
Secretary. Khalid Shatima Media Team.

21/10/2022

DA DUMI DUMI

WATA SABUWA

Duk Mutumin Da Yazabi PDP Yazama Cikakken Mahaukaci Domin Babu Wanda Yafini Sanin Atiku Nasan Manufarsa Don Haka Karkuyi Kuskuren Zabarsa A Matsayin Shugaban Kasa

Inji Gwamnan Jihar Rivers Wike

Ya Kara Dacewa Baya Goyon Bayan Jam'iyyar APC Da PDP Saboda Duk Yasan Ba kishin Kasa Bane Aransu

Zan Tabbatar Ban Fita A Jam'iyyar PDP Ba Domin in Bada Gudun Muwar Faduwar Su

Me Zakuce ?

14/10/2022

Duk Wanda Bai Zabi Kwankwaso Ba Cikakken Dakiki Ne Wanda Baisan Ciwon Kanshi Ba

Daga.Amajid Farawa

Photos from Al-Ƙibular Arewa's post 08/10/2022

DA DUMI DUMI: Zamu Tallata Kwankwaso Har Sai Yasamu Kuri'a Milliyan 30. A Najeriya Tare Da Bawa Senata Rufa'i Hanga Kuri'a Milliyan 2. A Kano Ta tsakiya ~Inji. Shuwagabanin Qungiyoyin Marubuta Dake Amfani Da Jaridun. Yanar Gizo.

Shin. Mezakuce, Game Da Hakan?

Daga. A Majid Farawa

Photos from Al-Ƙibular Arewa's post 08/10/2022

Daga Kaduna: Dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam'iyyar NNPP Engr. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci bikin tunawa da ranar haihuwar fiyayyen halitta annabi Muhammadu (S.A.W) wanda aka gudan a wannan rana ta asabar 08/10/2022 a jihar Kaduna.

Sanata Rabiu Kwankwaso ya samu rakiyar Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin tutar jam'iyyar NNPP Engr. Abba K. Yusuf tare da mataimakinsa Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo daga nan Kano yayin da Dan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin tutar jam'iyyar NNPP Sen. Sulaiman Hunkuyi da sauran shugabannin jam'iyyar NNPP na jihar Kaduna s**a tarbe shi.

Catégorie

Site Web

Adresse

Gbégamè 1
MUNAGODIYASOSAIKUCIGABADABIBIYARAL-KIBULARAREWADOMINSAMUNINGANTATTUNLABARAI

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Al-Ƙibular Arewa publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

S’abonner

Nous vous informerons de toute nouveauté à Gbégamè 1.