Doctor ladan

Doctor ladan

Partager

Doctor ladan islamic&traditional medicine

12/07/2022
30/12/2021

[12/29, 22:20] minka: TA'KAYTACCEN BAYANI AKAN BURUJAY 12.(Littafin AL'BIDAYATU WAN NIHAYA, na Sayyadi AbdulFatah Abduhu A'd'dukhiy).

1). BURUJIN HIMLU:- Namiji ne. Buruji ne 'dan yini, wato may ci a yini(ba dare ba). 'Dan gabashi ne. May jujjuyawa ne. Sannan Buruji ne Nari, may Kuma zafi, sannan busasshe ne raqau(ba shi ko kusa da layma). Haruffan shi su ne ا da ذ da م. A ga'b'ban jikin mutum na waje, ya na 'daukar idanuwa. A ga'b'ban ciki Kuma su uwar hanji(large intestine) da matsarmama(spleen) su ne na shi.

' Launukan tufafin da ke dacewa da shi, shine fatsi-fatsi da yellow.

' CUTUKAN MA SU BURUJIN :- Galibi cutukan da su ka fi damun ma su burujin HIMLU su ne ciwon hanta da shawara da ciwon ha'kori da ciwukan baki da 'kari(warmu/tumor) da busurur-wajhi(wato 'kurajen fuska da hausa ke nan Wanda aka fi sani da pimples) da ciwon Kay da mura.

' SANA'AR DA KE DACEWA DA MAY BURUJIN:- Sana'o'in da ke dacewa da may burujin HIMLU su ne, Cinikayyar bayi da aykin banki da sana'ar canjin ku'da'de ko musanyar ku'di da sana'ar 'kira da kiwo da kiwon shaho(don farauta) da fawa(wato sana'ar sayda nama).

'MA'ADININ SHI:- Ma'adinin wannan buruji shi ne farin 'karfe.

2). BURUJIN SAURU:- Burujin Sauru buruji ne mace, 'dan dare ne, 'dan jihar kudu ne. Ya na da 'dabi'ar turabi/'kasa, say kuma sanyi da bushewa. A ga'b'ban jikin mutum na zahiri (external organs) ya na 'daukar kunnuwa da idon hagu da hanci. A sassan jikin mutum na ciki(internal organs) ya na 'daukar magudanar abinci zuwa tumbi say kuma sashin sha'awar 'dan Adam da maniyyi.

' CUTUKAN MA SU BURUJIN SAURU:- Ciwuka irin su Suuda'u(tundumi) da su ulcer/olsa may sa amay da ciwon 'kirji.

' TUFAFIN DA SU KE DACEWA DA MAY BURUJIN:- Korayen tufafi(green) da fararen tufafi.

' SANA'AR DA KE DACEWA DA MAY BURUJIN SAURU:- Sana'ar Taylor('dinki) da Awon hatsi da noma da hu'da da girbi.

' MA'ADINI:- Ma'adinin wannan buruji shi

01/10/2021

Availlable

05/08/2021

Barka da ynx maganin sanyi is loading...

26/03/2021

So Da Xiyara Msy

18/11/2020

barka da yanxu masoya doctor on line

30/06/2020

Barka da yanxu yan uwq da msy allah ya dawo damu lpy

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Kano ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Téléphone

Site Web

Adresse

Kano Fagge L. G. A Rijiyar Lemo Area
Kano
RIJIYARLEMODANRIMIQRT