Abdussamad Muhammed buhari

Abdussamad Muhammed buhari

Partager

Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Abdussamad Muhammed buhari, wase, Abidjan.

28/06/2025

A Najeriya, rahotanni na cewa, an tilastawa shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje yin murabus daga mukaminsa ne saboda shirin isowar tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam’iyyar.

Sai jam'iyyar APC ta yi watsi da zargin da cewa murabus ɗin na da alaka da batun kiwon lafiya.
Ƙarin bayani a sashen muhawara (comment section)

📷APC

28/06/2025

Iran ta yi jana'izar kwamandojin sojinta da masana nukiliya waɗanda Isra'ila ta kashe

Ƙarin bayani - https://trib.al/oO8JqEg

28/06/2025

Shugaba Vladimir Putin ya ce idan har Amurka ta shiga fadan Iran da Isra'ila, to rikici mai muni zai barke a Gabas ta Tsakiya - Duba matsayar kawayen Iran a sashen sharhi.

Hoto: Getty Images

28/06/2025

Kotun kolin Amurka ta yanke hukuncin cewa ƙananan kotunan tarayya sun wuce gona da iri kan hurumin da suke da shi wajen bayar da umarni dake shafar ƙasa baki ɗaya game da umurnin zartarwa na shugaban ƙasa.
Ƙarin bayani a sashen muhawara.

📷AP

27/01/2025

Cristiano Ronaldo fah ba zai fasa da zura kwallaye ba, ya yin da kwallaye 80 ne kawai s**a rage ya cimma 1000... 🤯🐐

27/01/2025

Lamarin Barçelona fa ba sauki wajen
Jefa ball araga

27/01/2025

Barcelona ta zura kwallaye 101 karkashin jagorancin Hansi-Dieter Flick a wannan kakar!

🔘Kwallaye 59 a La Liga.
🔘Kwallaye 26 a Champions League.
🔘Kwallaye 9 a Copa Del Rey
🔘Kwallaye 7 a Supercup.

26/01/2025

Fermín. 🫡 wana shine karonshi nafarko da yafara jefa ball araga

26/01/2025

AMAD Yaci ball ama ace offside ne 🚨❌❌

26/01/2025

🚨🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Robert Lewandowski.
Yafadi cewa zai Kai bango dare tareda kayi Kara Mundo Deportivo! 🤯
A wani magana dayayi

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Abidjan ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Téléphone

Site Web

Adresse

Wase
Abidjan