Fulbe Cameron

Fulbe Cameron

Partager

Alhamdullah 🥰

11/07/2025

MASH Allah 🥰

11/07/2025

# Cameroon # # Cameroon @ #

03/06/2025

Alhamdullah 🥰🙏

11/11/2023

Fadan da babu ruwanka dadin kallo 🤣 shin kun gane inda na dosa💁‍♂️😂
To nidai nayi nan 🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️

Photos from Fulbe Cameron's post 08/09/2023

Duk Duniya🌍 Birni UKU ne 👌 Madina✈️🕋 Makka✈️🕋 GOMBE ❓🏚️

Wanda Bai Yarda ba Zai Iya Daukaka Ƙara🤪🤪 Jk Mubarak 🕋🕌

16/08/2023

SCAM ALERT ‼️

Idan mutum ya tura ma ka kudi ta Opay ko Palmpay kada ka saurin yarda sai ka tabbata ka gani, ko da ka gani ɗinma ka tabbatar balance ɗinka ya ƙaru.

Sun fito da wasu Apps na yin fake alert, za ka ga normal receipt an tura maka alhali fake ne, za ka ga an tura maka sakon credit shi ma fake, hanya mafi sauƙi da gane su shine ka duba ka tabbatar kudinka sun ƙaru, ko kuma idan ka na amfani da Mobile App na bankinka ka shiga ka duba.

Ganin alert ko Receipt ba shi da amfani.

A kiyaye, Allah ya yi mana tsari da maha'inta.

©️ Najib Muhd Salisu

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Yaoundé ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Site Web

Adresse

Yaounde
Yaoundé