WAKiiL
wakiil
03/10/2025
๐จ๐จLABARAN FC BARCELONA NARANAN YAU JUMA'A
๐จ๐จYANXU YANXU: Joan Laporta ya fara nazarin cire Barcelona daga tsarin gasar Super League a cikin makonni masu zuwa domin daidaita dangantakar sa da hukumar UEFA.
๐จ๐๏ธ| ๐๐๐๐N ๐๐๐๐๐๐: Fermรญn Lรณpez ya dawo ษaukar horo, kuma tuni ษan wasan ya fara atisaye a cikin fili.
โข Ana sa ran zai samu damar buga wasa da Girona bayan hutun (international break). [alexpintanel] ๐คฉ
๐จ๐จ Deco ya samu tattaunawa da wakilin ษan wasa Gonรงalo Oliveira me shekaru 19, ฦan wasan baya daga ฦungiyar Benfica. (Sport)
๐ฅ WASA NA GABA ๐ฅ
๐ La Liga - Wasa na 8
โฝ Sevilla vs FC Barcelona
๐
05/10/2025
โฐ 15:15 NGA
๐๏ธ Ramon Sanshez-pizjuan
Shin wani fata kuke yiwa barca a wannan wasan
Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kyauta Ba Tare Da Subscribe Ba Idan Kuka Sauke Man Hajarmu Domin Bibiya ๐
https://app.sofascore.com/nixz/LegendHouse
29/09/2025
Google pixel 4xl
LMC 8.4+XML ๐๐๐ด
รdit : Lr๐๏ธ๐จ
29/09/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Addis Ababa