Ismail Muhammed yakubu

Ismail Muhammed yakubu

Partager

Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Ismail Muhammed yakubu, Santé/beauté, Gashua.

01/02/2023

Kai jama'a.....Kudi kawai a ka ce za'a daina karba zuwa wani lokaci, amma hankalin mutane ya tashi Shin kana duba irin ibadar da kake yiwa Allah...? Ka na da tsammanin ana karba ko ba'a karba?

Yakamata mu yiwa kan mu hisabi kafin ayi mana. Shin ka na damuwa da za a karbi ran ka....? Shin hankalin ka ya na tashi domin tunanin ranar karshe wacce za a karbi numfashin ka kamar yadda za a daina karbar tsofaffun naira...?

Yakamata mu damu da ranar mu ta karshe a duniya fiye da yadda mu ka damu da ranar karshe ta karbar tsohuwar naira.

Ya Allah Ka karbi ayyukanmu na alkhairi Ka yafe mana kurakuranmu.

31/01/2023
Photos from Ismail Muhammed yakubu's post 18/01/2023
Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Gashua ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Téléphone

Site Web

Adresse

Gashua