Hannatu skin Care

Hannatu skin Care

Partager

Yar nijar

21/09/2025

A wannan hoton munada products guda biyu Bari mu dauki daya muyi magana akansa
Love natural nourishing body lotion
Organic cacao butter& coconut oil 750ml
Wannan lotion Yana daya daga cikin love natural na oriflame da akayishi 98% natural origin ingredients
Babban kwalaba ne 750ml
Kinga Zaki day lokaci Mai yawa kina morarsa
Amfanin ga fata
1 hydration Mai zurfi ) Yana saka danshi ga fata da Hana fata bushewa
2 soft and smooth effect ) fatarki zata kasance cikin laushi santsi batareda ta bushe ba ko tayi tauri
3 cacao butter ) Yana wadatarda fata da sinadarai masu cike da moisture Yana taimakawa wajen gyaran fata
4 coconut oil ) Yana Hana fata tsagewa ko yin layi sabida bushewa Yana sanyata tayi kyan kallo da kamshi
5 dermatologically tested ) an tabbatar baya cutarda fata

Wannan lotion yafi dacewa ga fata Mai bushewa ( very dry skin )
Amma ko masu normal skin zasu iya amfani dashi
Yadda ake amfani dashi ana shafawa bayan wanka ko duk lokacin da fatarka ta bushe saboda yanada daraja amatsayinsa na lotion na family
Wannan body lotion kowa zai iya shafawa
Kudinsa N41,390 CFA 16,000f
Follower Fannah A Abuzaid

26/04/2025

Kunjini shiru ko biki mukeyi 😅 shiyasa na daina tallah
Akwai kayan gyaran jiki turaruka kayan kwalliya gyaran gashi dadai sauransu🥰

25/04/2025

I got 50 reactions and comments on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Photos from Hannatu skin Care's post 22/04/2025

Assalamu alaikum Yan gayu kunsan Ina sonku shiyasa nake kawo muku hadaddun products
Yau ma dai nazo muku da roll on Allahu Akbar 🥰 wannan roll on karshe ne saina kun gwada anfani dashi

21/04/2025

Don magance nankarwa

Photos from Hannatu skin Care's post 21/04/2025

Nidai sai nayi magana 😂 wallahi kamar arnan Nan na film masu cin mutane😂
Wai wane sako wannan mutum yake isarwa mutun kamar mutanen boye jiki kamar qaguwa🤭 ASTAGFIRULLAH 😅

Photos from Hannatu skin Care's post 21/04/2025

Assalamu alaikum barkanmu da safiya
Matan kwarai nazo muku da wannan skin care Dan magance wannan nankarwa data addabeki a jiki kinason yin kwalliya da kananun Kaya Amma wannan abar tasa ba armashi
Kimatso ki mallaki naki hajiya ta saikin gode min

20/04/2025

Sarauniyar Kyau Ta Kabilar Bodi A Kasar Ethiopia 🇪🇹 2023.
Wannan darasin rayuwa ne fah duk yadda Allah yayika wallahi akwai abun da mutane zasuyi mamakin sa akanka
Wannan fah zakuce Bata cancanta ba ko

20/04/2025

Vous connaissez un soin de la peau qui nettoie les impuretés, enlève les cellules mortes, répare la peau, la rend douce, éclatante et lumineuse, tout en vous aidant à bien dormir dans la sérénité ?

Si vous ne connaissez pas ce soin, laissez-moi vous le présenter :
Milk and Honey — ya subhanallah ! Tu sais, ce produit rend ta peau aussi douce que celle d’un bébé. Il attire même les regards par sa beauté éclatante.

Dépêchez-vous de venir obtenir le vôtre !
::::::::::::::
Kun san wani skin care da ke wanke dattin fata, ya cire tsohuwar fata, ya gyara ta har ta zama mai laushi, ta yi kyau, ta yi sheƙi, ta yi haske, har ma yana sa ki samun lafiyayyen bacci cikin annashuwa?

Idan baku san wannan skin care ɗin ba, bari na faɗa muku:
Milk and Honey — ya Subhanallah! Kinsan wannan product yana sa fatarki ta zama kamar na jarirai. Tsabar kyau da sheƙi har kowa sai ya kalla.

Maza ku garzayo ku mallaki naku kafin ya ƙare!

20/04/2025

Dan Allah Dan darajar annabin rahama duk Wanda yaga wannan posting yamin like Kuma yamin comments kowane irine
Nagode

Photos from Hannatu skin Care's post 20/04/2025

Assalamu alaikum masoya
Eclat style hadadden turare daga oriflame wannan turaren sai kun wanke kayanku zakuji kamar lokacin aka sabunta kamshin sa ya hadu wayyo

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Niamey ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Site Web

Adresse

Niamey
HTTP://ESPACE-VERT-NIGER.OVERBLOG.COM/