Abdulwahab Sabo Campaign Team 2027

Abdulwahab Sabo Campaign Team 2027

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulwahab Sabo Campaign Team 2027, Health/Beauty, DAWAKI PZ, Abuja.

04/05/2026

Indeed, we felt the pain and hurt of not securing the ticket, but Allah does not make mistakes — everything He does is right. I pray that Allah makes this the best for you. May the Lord bring you a greater destiny. May Allah continue to raise you in honor and greatness.

04/05/2026

Gombe north

Ana Shirin bawa mutumin nesa dan yamaltu deba mazaunin funaka takara

Muna kiraga uwar jamiyyar mu Mai Albarka ta A.p.c kar kuyi kuskure Azo Ayi on Goal fa

don haka gwara ku Kara tunani da Kuma bawa shanshanta don samun nasara sauwake

bawa Dan wajen gari takara yin baban kuskurene ga jamiyyar mu

don haka kutsaya kuduba Shan Shanta

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Abbas Adamu Abdu

04/05/2026

GOMBE TA AREWA BA TA BUKATAR GWADA GWANIN TA

A siyasa, gaskiya ba ta ɓuya. Jama’a sun san wanda ya tsaya tsayin daka tare da su, wanda ya sadaukar da lokacinsa, dukiyarsa, da iliminsa domin cigaban jam’iyya da al’umma.
A yau, muna ganin wani yanayi mai tayar da hankali inda ake kokarin fifita wanda aka tsaya masa kawai saboda wani “uban gida”, ba tare da la’akari da cancanta da gudunmawa ba. Wannan ba adalci ba ne, kuma ba zai kai mu ga nasara ba.

A gefe guda kuma, akwai ɗan takara wanda: Ya fi kowa kusanci da jama’a
Ya fi kowa bayar da gudunmawa ga jam’iyya
Ya kasance mai hidima ga gwamnati da al’umma ba tare da gajiyawa ba
Wannan shi ne irin mutumin da siyasa ke buƙata ba wanda aka ɗora daga sama ba.

Har ila yau, abin lura shi ne, ɗayan ɗan takarar ba ma a Gombe aka haife shi ba. Wannan ba laifi ba ne kai tsaye, amma a irin wannan lokaci da ake neman wakilci na gaskiya, ya zama dole a ba fifiko ga wanda ya taso tare da jama’a, ya san matsalolinsu, kuma ya rayu a cikinsu.

Jam’iyya dole ta yi nazari mai zurfi.
Ba lokaci ba ne na gwaji ko son zuciya. Idan aka yi kuskure wajen ba da tikiti ga wanda bai cancanta ba, to babu shakka APC za ta iya rasa kujerar Gombe ta Arewa a Majalisar Dokokin Jihar Gombe.

Wannan kira ne ga shugabanni da masu ruwa da tsaki:
Ku zaɓi cancanta, ku zaɓi gaskiya, ku zaɓi wanda jama’a s**a yarda da shi.
Domin nasara ba ta zuwa da sunaye tana zuwa da aiki, sadaukarwa, da amincewar jama’a ne.

04/05/2026

Bamu Fara don mudaina ba
Kurubuta Ku ajiye dayardar Allah Gombe Ta Arewa ta Hon Abdulwahab Sabo ne. Idan mukace zamu kawo Muku dalilan da yasa nafadi hakan to Sai Mukai Har gobe bamu Gama lissafawa ba. Dan Sabo Amanar Mai girma gwamna.

A kaf Gombe ta Arewa Babu Wanda yafi cancata da wannan kujerar kamar Mai gidanmu saboda Babu Mai capacity daya Kaishi. Yanada cikekken goyon baya ga Gomnatin his excellency Muhammadu Inuwa Yahaya tun daga 2019 Harzuwa Yanxu yàyiwa Jam'iyyah Hidima sosae Koda kuwa a nan Bada jimawa ba munga yadda ya jagoranci E Registration na Jam'iyyah sannan ya jagoranci zabe da Nada shuwagabannin Jam'iyyah a wasu Kananan hukumomi
Bangaren kyautatawa al'ummah Kuma ba'a Magana damarmaki daya samu a wannan Gomnatin Ga wasu ayyukan alkhairi dayayiwa al'ummah Wanda ya gudana ta karkashin office dinshi

1.Ya samarwa matasa sama da 100 gurbin aeki a Gostec Wanda s**ansu sunfito daga Gombe ta Arewa
2. Lokacin dayake chairman na jewel care foundation kuwa ya karkashin jagorancisa an Maida Yara sama da 500 makaranta Kuma acikinsu harda almajirai
3.Lokacin da Mai girma gwamna yabashi babban Mai bashi shawari Akan Kananan sana'oi kuwa an Bawa sama da masu kananan sana'oi Tallafi Sama da mutum budu Goma shabiyar(15,000)
4. Har ila yau Dai karkashin jagorancisa aka Kara Bawa matasa Dubu daya Keke napep Domin Su dogara da kansu.
Wannan kadan daga cikin aekin alheri dayayiwa al'ummah Kenan a Dama daya samu .
Yanxu ba lokacin alkawura bane lokacine da zaka fadawa al'ummah me kayi a baya. Da iya wannan ya Isa kusan cewa InSha Allahu Gombe ta Arewa zata samu kyakkyawan shugabanci Hon Abdulwahab sabo Alkairine

✍️✍️✍️ BELLO Nasir
Abdulwahab sabo media

03/05/2026

Tafiya Cikin Mutunci da Mutunta Al'umma

03/05/2026

Farin Jakada Farar Aniya.

Gombe North Sun Kira shi ya Amsa

03/05/2026

LOKACI ABOKIN TAFIYA, HON Abdulwahab Sabo YA AMSA KIRAN AL'UMMAH DOMIN NEMAN KUJERAR MAJALISAR JIHA GOMBE TA AREWA,

Masanin Hanya Shine Mafi Dacewa Da Chancanta Na Zama Shugaba, Domin Duba Da Irin Manufofinsa Na Kawo Salon Cigaba Mai Dorewa Ah Yankin Gombe Ta Arewa, Duba Da Yadda Yakeda Kwarewa, Da Kasancewarsa Mutum Mai Hangen Nesa, Matashi Mai Ilimi, Da Hikima, Gamida Kyautata Mu'amalarsa Da Al'ummah,

Alamun Nasara Ga Dan Siyasa Da Qarfin Gwiwarsa Shine Samun Goyon Bayan Alummah, Domin Sune Sila Na Kaiwa Ga Matakin Nasara, Hakika Muna Bawa Alummah Gombe Ta Arewa, Tabbaci Akan Dan Takaranmu Na Majalisar Jihar {Hon Abdulwahab Sabo} Zasu Kasance Masu Alfahari Dashi Da Nuna Son Barka Alokacinda S**a Bashi Dukkanin Goyon Baya Domin Kaiwa Ga Matakin Nasara,

Hon, Abdulwahab Sabo, Matashi Ne Wanda Ya Taka Rawar Gani Ah Matakai Daban Daban Na Muqami Da Ya Rike Acikin Wannan Gwamnati Na Alh, Muhammadu Inuwa Yahaya, Yayi Amfani Da Damarda Allah Yabashi Wajen Inganta, Rayuwar Alummah Ta Hanyar, Taimakonsu, Ah Halin Yanzu Akwai Buqatar Mutayashi Da Addu'o'i Tareda Masa Fatan Alheri Da Bashi Dukkanin Goyon Baya Domin Manufarsa Guda Dayace Kawo Cigaba Ah Wannan Yakin Na Gombe Ta Arewa,

Bama Fara Tafiya, Saimun Tabbatarda Ingancinta, Bama Fara Tafiya Saimun Tabbatar Cewa, Dan Takara Yanada Manufofi Masu Kyau Akan Alummah, Wannan Tafiya, Tanada Tsaruka, Wanda Akayi Aiki Da Ilimi Wajen Tsarasu, Tareda Bin, Dukkanin Qa'idoji Das**a Dace, Cikin Tafiyar Akwai Mutunci Da Mutuntawa, Cikin Wannan Tafiyar Babu Nuna Wariya Ko Banbanci Ko Qabilanci, Ana Tafiya Bai Daya Manufar Tafiya Guda Daya Ce Ceto Gombe Ta Arewa Daga Qangi Data Shiga,

Daga Karshe Muna Godiya Bisa Dukkanin Goyon Baya Da Hadin Kai Da Alummah Suke Bawa, Hon Abdulwahab Sabo K**a Daga Addu'o'i Fatan Alheri Tareda Hadin Kai Da Dukkanin Goyon Baya Acikin Wannan Tafiya Badon Komai Ba Sai Domin Gamsuwa Kwarai Da Manufofinsa Na Tsayuwa Takara Kujerar Majalisar Jiha Gombe Ta Arewa, Allah Ya Qara Mana Nasarori Aamin Yah

02/05/2026

sabon Angon Gombe North insha Allah

Photos from Abdulwahab Sabo Campaign Team 2027's post 02/05/2026

Sabon Angon Gombe North In Sha Allahu
2027
Dan Sabo Ikon Allah
Gombe ta Arewa Taka ce da Yardar Allah 🙏

19/05/2022

Al'ummar Gombe Ta Arewa Dama Daukacin Delegates Dinmu Masu Albarka

Delegates Kusani Kune Idanun Mu Idan Kuka Zaben Ku Daya Shine Zai Ceci Miliyoyin Al'ummar Gombe Ta Arewa Saboda Haka A Zabi Chanchanta Da Kuma Mutum Mai Dottaku.

Ismaila Uba Misilli Da Kuma Garba Mohammed Mai Rago Kune Kuke Tare Da Mai Girma Gombe K**ata Yayi Idan Wani Ya Taba A Bawa Wani Ma Ya Taba Domin Sai Angwada A Kansan Na Kwarai.

Honourable Abdulwahab Sabo Zabin Al'ummah Ne Kuma Ya Fito Daga Gidan Dottaku Kuma Jajirtaccen Ne Akan Kishin Al'ummah Domin Ya Taba Mungani.

Gombe North Constituency House Of Assembly Honourable Abdulwahab Sabo Chachanta Ne Kuma InshaAllahu Alkhairi Ne.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


DAWAKI PZ
Abuja