Salamatu Saleh

Salamatu Saleh

Share

Join us to make 30% profit by becoming distributor in your city.. for your skin care products .

24/07/2023

Assalamu alaikum.
Hajiya kina bukatar amfani da kayan oriflame KO kina bukatar fara sanaar saida kayan oriflame.TOH sauki yasamu domin oriflame suna kyautan registration,sai ki sayi kaya koda kadanne,kuma ahada miki da catalogue, flyer, price list and product duk kyauta.
Idan kina bukatan yin register kiyi mini magana.07038769256.Nagode.

21/06/2023

Wellness By Oriflame

Supplements ne da babu irin shi a Nigeria saboda ya bambanta da sauran wanda kuka sani

✅Yana dauke da sinadarin Omega-3 wanda aka samar da shi daga asalin matattarar sa wato kifi
✅Yana dauke da sinadarin Astaxanthine wanda duk Nigeria babu supplements dake dauke da wannan sinadarin da masana s**a tabbatar da amfanin da ga karin lafiyar jikin dan Adam
✅Yana dauke da sinadarai vitamins guda sha biyu(12) da minerals goma(10) wanda suke kara lafiyar jiki da ta fata
✅Yana kara lafiyar ido da ta ƙwaƙwalwa
✅Yana kara lafiyar kashi(bones)
✅Yana takaita kamuwa da cutuka da suke da alaka da zuciya da kuma Cancer
✅Yana taimakawa wajen yakan kananun cututtukan da ba'a san da su ba ma a jiki
✅Yana gyara fata ya saka ta kyau da haske
✅Yana hana gashi karyewa da kuma zuba ya hana ta lalacewa
✅An yi shine na maza da kuma mata sa'an daga shekara 16 zuwa sama kowa zai iya amfani da shi
✅Yana magance matsalar rashin kuzari da kuma gajiyar jiki da gaɓɓai
✅Baya dauke da sinadarin sugar wanda hakan ke nuna cewa masu ciwon sugar ma za su iya amfani da shi bisa jagoranci likitan su
✅Mai ciki da mai shayarwa za su iya sha suma din bisa jagoranci likitan su

Wannan kadan daga cikin dalilin da yasa na mu ya bambanta kenan kuma ya kyautu ace kun fara amfani da shi domin tsira da lafiyar mu duka

Photos from Salamatu Saleh's post 14/12/2022
21/10/2022
24/08/2022

Assalamu alaikum.ina neman mata da zankoyawa Sana'a ta yanar gixo kyauta.sanaa Na saye da sayarwa kayan kwalliya.kisamu riba and karshen wata a biyaki.kiyi mini magana ta WhatsApp 07038769256 idan kinaso.nagode.

Photos from Salamatu Saleh's post 23/08/2022

All available for pick up.call 07038769256 to places your order

23/08/2022

Assalamu alaikum dafatan kuna lfya

21/08/2022

Good day my people.

15/08/2022

*Assalamu Alaikum* *Shin kin dade kina NEMAN kaya masu inganci da zasu gyra maki jiki ba tare da bleaching ba*?
*Akwai available products da muke dasu*
👉Maganin infection,kaikayin gaba, discharge, discomfort da sauran matsalan private part.
👉 Akwai supplement da yake gyaran jiki sannan kuma ya magance wasu ciwowu ka.
👉 Akwai tender care da yake magance kaikayin, minnow injuries,ko aiki aka ma mutum zai iya shafawa.
👉Akwai body scrub da body lotion da yake gyaran jiki yasa jiki glowing.
👉 Akwai face cream and scrub fake cire dark spot.
👉Macleane da yake magance ciwon haqori.
👉 Akwai roll on da ke hana armpit zufa da odour
👉 Shampoo and conditioner dake gyara gashi yayi bashi tsawo da shining 🌟
👉 Baby'O set dake gyara jikin jarirai yana hana kuraje da ela

*👉Dan qarin bayani call or massage 07038769256

14/08/2022

Maganin duk wata matsala na gashi.sayan daya ko sari.nation wide delivery.

14/08/2022

Assalamu alaikum.ina neman mata 50 da zan koyawa Sana'a.Domin dogaro da kai.kiyi mini magana domin nasaki agroup din mu na WhatsApp..kina iya mani magana ta WhatsApp 07038769256

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00