Ibraheam Yakoub
💜Kulluna Ahmad Ya Aba Ahmad 💜
Na fara Gina Soyayyar Gaskiya Amma Gashi Siminti Yayi Tsada Yanxu Miye Abunyi My Friend 🚶🚶
24/11/2022
GAYYATA! GAYYATA !! GAYYATA !!!
Yan uwa musulmi almajiran sheck ibrahim zakzaky (H) na garin lago suna farin cikin gayyatar al'umma musulmi masoya manzon Allah (S,A,W) zuwa wajen zagayen maulidi manzon allah
wanda za'ayi kamar haka
ranar juma'a 25/11/2022
lokaci karfe 4: 00 na yamma
Allah ya bada ikon halarta
14/11/2022
Muna godiya Allah SWT daya kaddara aka fara program lafiya aka tashi lafiya
Muna addu'a asuh malam Allah ya maida suh gida lafiya Allah yakara asu malam lafiya da nisan kwana
Ka wadatu da abinda ka mallaka tamakar kafi kowa arzaki zaka sameka cikin godiya da walwala
yakoub.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja
IB