Hafraaj collection
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafraaj collection, Health spa, kubwa nyse juction, Abuja.
28/05/2025
Karki Bari wannan before & after din nan ya wuce ki wllhi ina da da dadda mki zaki godemin hajiyata π₯°
Domin wnn hadin game change kenanπ₯π₯π₯π₯π₯
17/05/2025
Assalamu alaikum barkanmu da safiya *my Abraaj fam* π
Mun tashi d ikon rabbi ππ»
We have available products spices/kunun aya,zobo mix,tea mix,gyarin kosai d alala,pan cake,puff puff mix da sauransu hajjaju
Me k**eso yau daga garemu?????
Muna Miki maraba
Allah ya bamu kswa Mai albarka π€²π»π₯°π«
14/04/2025
Assalamu alaikum barkanmu da safiya classic fam π
Monday makamar aeki inji batureπ
Sunan spice dinmu mallaki bakin oga ta ciye Β² abinci waje π
Tini nake Kara muku Akan adashin spices kin shiga ko kuwa me k**e Jira π¨
Wannan gata ta nayi miki nace kizo kiyi tanadinki a hankali munyi zubi na farko har yanxu Baki makara zaki iya zubinki ke dai kawai muna highly welcome π€π
Kusan dai komai namu daban neπ₯
Wanda suke ciki congratulations ππ₯
25/02/2025
Perfect combo for breakfast π₯
01/03/2024
Tnx u so much sis π₯°π₯°
Make show subscribe her YouTube channel.
https://youtube.com/?si=kHscgZ0wLQJUUbNU
06/02/2024
Alhamdulillah zobo mix on.....
Kai da ganin wanan zai bada cintaππππ kodai kuyi shiri kawai don ramadan dinan na tana dai muku abubuwa sosai domin jin dadinku my royal customers π₯°
21/01/2024
Soon insha allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja