Gyara Kanki da Kanki

Gyara Kanki da Kanki

Share

Wannan page anbude shine domin temakon yan uwa mata da maza wajen inganta lafiyarsu da Rayuwa. munada Ingantattun Magunguna Masu kyau da inganci

munada ingantattun Mugunguna masu kyau da inganci Gamasu Butar Magani zaku iya kiranmu a 08032263401 ko Whatsapp 08114919183.

30/08/2026

WADANNAN SUNE ABUBUWAN DA MUKE HADIN ANGWAYE DASU !

HADIN NA ANGWAYE MUTANE DAYAWA SUNATA TAMBAYE WADANNE ITATUWA NE AKE HADAWA ?

Wannan Hadin ko kayi ISTIMINA'I yazai dawo dakai dedai yana kara Karfin Mazakuta yana kara kaurin Gabã yana kara tsayin Gabã yana Maganin sanyi kowanne irin sanyi dakasani yana Máganin Basur yana Máganin saurin Kawowá

Gamasu Butar Wanda muka hada zaku iya kiranmu a 08032263401
Dr Muhammad

👇👇👇👇👇👇👇👇

゚ ゚viralシ

30/08/2026

Wasu matan...........

1.Idan taga namiji yana tsananin son ta sai tayi amfani da hakan ta raina masa wayo.

2.Idan taga namiji ya damu da ita to babu abin wulakantawa sai shi.

3.Idan taga namiji tana masa abu yana shiru,sai tayi tunanin ai tsoron ta yake ji.

4.Idan taga namiji yana iyakar kokarin sa a kanta,sai ta raina masa wayo ba zata gode masa ba.

5.Idan taga namiji yana nuna kishin sa a kanta,sai tace ya takurawa rayuwar ta.

6.Idan taga namiji yana mata fada idan tayi laifi yana gaya mata gaskiya,sai tace wannan ya cika tsanani yana damun rayuwar ta.

7.Idan taga namiji yana nuna mata hanyar gaskiya da riko da ibada sai taga yana da tsauri akan Addini.

8.Idan taga namiji yana tsawatar mata akan shigar da takeyi, yana so ta dinga shigar mutunci sai taga sam ai bai waye ba.

9.Idan taga namiji bashi da rawan kai sai taga ai bazata ji dadin rayuwa dashi ba.

10.Idan taga namiji baya son raini yana girmama kansa sai tayi masa kallon ai mungu ne zaiyi wulakanci.

Wasu matan da yawa ba'a iya masu,sam tunanin su wani waje yake tafiya.

©️ Nusaiba Tasiu Abdulrahim

30/08/2026

Indai kayi sallar Asuba Cikin koshin lapia Ka Rubuta Alhamdulillah

30/08/2026

Assalamualaikum Barkanmu da wannan Lokacin ina muku fatan Alkhairi tareda fatan kun Tashi lapia

29/08/2026

Idan kana son ganin matarka bul-bul ga breast ga hips jikinta fresh to kullum ka rika shigo mata da fruits.
🥭🍉🍎🍏🍐🥥

29/08/2026

Sallar Dare itace mabudin Alkhairi Kadaure kayi koda Raka 2 kafin kwanciya

29/08/2026

Duk sirantar ki ko kinkai maburgi Rama In-shaa-ALLAH zaki murmure 💃
Kudai kawaii ku duba Nan 👇

29/08/2026

Mafi yawan mata suna yin asarar samun miji nagari saboda shawarar da ƙawaye suke basu.

29/08/2026

Don ALLAH kobakya Shan maganin nisa'u ki riqa daurewa kina hada tsumi kina hya saboda shi tsumi Yana bada Wani dandano na musamman AJIKI 🥰
Yana zama ajiki na Wani adadi Mai yawa Yana aiki Mai kyau da bayar da abinda ya dace.

Ga abubuwan buqata 👇

29/08/2026

🌿💫 MAGANIN SAMUN HAIHUWA NA GARGAJIYA (MAZA & MATA) 💫🌿

Idan kina (ko kake) ta neman haihuwa amma babu sakamako, wannan hadin gargajiya zai taimaka wajen gyaran mahaifa, motsa hormones, da ƙarfafa maniyyi.
Allah yana bada haihuwa, amma ana ɗaukar dalili! 🙏
👇👇👇👇👇👇👇

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Abuja