Dr Saudat Garba tarabains
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Saudat Garba tarabains, Health/Beauty, Opposite market, Abuja.
With Yakub Mohammed – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
With Hadiza Aliyu – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
08/10/2025
Abin na masu Yine Ga Turakin Adamawa Ga. jagoran Talakawa ne Dr Saleem iliyasu Goje
zuwansa ke dawiya Yaro da kudi abokin tafiyar manya
08/10/2025
just look at his face look at the smile 😁😁 it tells something his not just a leader
08/10/2025
inna gwanin Wani ga nawa jagoran Talakawa Dr Saleem iliyasu
08/10/2025
Allah ka kare mana Jogaron mu Dr Saleem iliyasu Goje
08/10/2025
JOGARON TALAKAWA DR SALEEM ILIYASU GOJE ONE LOVE 😘😘💕
Dr Saleem iliyasu Goje
Sai Jogaron Talakawa
04/10/2025
Hon. Chief Iliya Ezekiel Dasen Mutum Jagoran Zamaninmu
Hon. Chief Iliya Ezekiel Dasen Mutum mutum ne mai nagarta, ɗan da ake ji da shi saboda kyautatawarsa da kyawawan halayensa. Hali nagari da jajircewarsa wajen tallafa wa jama'a sun sanya ya zama abin ƙauna da amincewa a tsakanin al’umma.
Ya ɗore cikin aiki da gaskiya, yana fahimtar bukatun jama’a tare da sadaukar da kansa wajen ganin an samu ci gaba mai ɗorewa. Mutane na kallonsa a matsayin gwarzon da ya dace da shugabanci wanda zai iya wakiltar muradun al’umma a matakin kasa.
Saboda haka, muna goyon bayan Hon. Chief Iliya Ezekiel Dasen Mutum domin ya tsaya takarar Majalisar Wakilai (House of Representatives) a shekarar 2027, don wakiltar ƙananan hukumomin Donga, Takum, Ussa da kuma yankin Yangtu SDA.
Yana da hangen nesa, ilimi, ƙwarewa, da kuma ƙaunar jama’a kowane ɗan ƙasa mai kishin ci gaba zai ga dacewar wannan ɗan takara.
Mu haɗu mu ba da goyon baya ga ɗan da ake so, wanda ya cancanta Hon. Chief Iliya Ezekiel Dasen Mutum don House of Representatives 2027!
Saddam Iliyasu Goje
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Website
Address
Abuja