Zancen Hikima

Zancen Hikima

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zancen Hikima, Health/Beauty, Abuja.

29/03/2023

Idan kun koya, ku koyar, Idan kun samu, ku bayar. Ku nemi taimakon Allah da yin sadaka. Barka da Shan Ruwa.
✍Maiwata

01/03/2023

Mun zabi Wanda muka so, sun zabi Wanda s**a so, Allah ya tabbatar da abinda ya tsara! Allah kasa yazan Alkhairi garemu duka!

14/02/2023

Lalacewar agogo bai hana lokaci tafiya, samun matsala da kai da abokin mu'amala bai hana abinda aka kaddara maka ya same ka.

14/02/2023

In wane yassamu ka samu, tsohon tunani ne, abun aljihu na mai riga ne, Allah dai yasa mufi karfin bukatun mu.

11/02/2023

Tabbas

10/02/2023
05/02/2023

Ba rashin kudi ne matsala ba, saukaka ma mutane RIBA da bala'inta shine matsalar.
Riba tafi zina da mahaifiya bala"i sau 70.

05/02/2023

Daga randa ka zabi yima abokin fadan ka kazafi, toh ka gayyato Allah ya rika masa fadan. kazafi tun duniya Allah ke walwale shi!

04/02/2023

Wani Mutum Ya Mutu A jihar Delta A Layin Cirar Kudi A Banki.

Daily trust

04/02/2023

Mutane Sun Yarda Kowa Yana Kuskure
Amma Zasu Iya Amfani Da Kuskurenka Su Sokeka
Jama'a Muyiwa Juna Uziri.

03/02/2023

Wahalar Abu ba shine ke nuna bai samuwa ba, abinda hakan ke nunawa shine, ka tsananta addu'a da nema zaka samu.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Abuja