Habibu Adam dangada small aditor
Business
23/05/2022
Inamasu Degree gadama tasamu shindaka iya salba wannan mathematics akan akodi naira million 1 kaidai
21/05/2022
A yau anganu kadan daga cikin kodin da alhaji ahmad idris acounter na kasar nigeria wanda yasata kimanin nera billion 80 wanda kodin sunkai adadin kullun kaci nera million 2 dasu daukeka adadin shekara dari ko sama dahaka anyi nasarar ganu inda kudin suke toh kudi nakasane amma anakasa bakudi koma akwaiiiiii
21/05/2022
Bakaraka iyagane masoyinkaba har, saika shiga damuwa da tashin hankali
Sannan bakaraka iyagane makiyin kaba har, saikasami wata nasami wata nasara arayuwarka ko koma kana daf dasamin daukaka
Ina martaba makiyina badan komaiba saidan karinga gane matsalarka arayuwa
Sannan inajin dadi yayinda nake cikin walwala da farin ciki shikoma makiyina ransa yana tafarfasa
Shifa makiyinka ko riga mai kyau bayaso kasa kamar shiyakebaka allah karabamuda makiyanmu da yan, hassada
21/05/2022
A kasarmu ta daular usmanu dan fudiyo daular muslinci kuskurene wani babba acikin kasa ko mefadi aji yafito yana nuna rashinjin badadinsa akan anhukunta wanda s**a zagi manzon allah yin hakan debasudamar kowanne crister yamedahakan abin wasa wai koma adaular musulinci A gaskiya damu hadu da fishin ubangiji wallahi duk wani mai hanu akan wannan abun allah kahanashi abinda yake nema duniya da lashira indan neman mulki kowata biyanbikatarsu ta duniya suke jajantawa cristoci allah ka hanasu duniya da lashira
Malam Auwal albani Zaria kagayi gaskiya akan Sarkin musulmi
Click here to claim your Sponsored Listing.