Taskar Dr sharif auwal herbal
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taskar Dr sharif auwal herbal, Health/Beauty, Taraba stete jalingo main market, Abuja.
01/09/2023
29/08/2023
Aslm alaikum al'ummar annabi saw
Yau munzo muku da maganin sadaure sadidan sadaure Mai kaikayi ko Mai ruwa ko Mai bare gaban namiji ko Jan sadaure ko bakin sadaure
Asami garin ararrabi da garin sabara da garin leggel Bali a hada ana Sha safe da yamma sau biyu a Rana tsawon kwana 7 inshallah za a rabu dashi
26/08/2023
Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka
Yau munzo muku da maganin basir sadidan mujarrabi idan kayi wannan maganin a kwana 7 zaka rabu da basir asami sassaken faru da sassaken danya da sassaken hararrabi da sassaken kisni da sassaken taura a hadasu a tafasa da jar kanwa ana Sha sau uku a Rana inshallah idan akayi sati daya za a rabu da basir mai kumbura ciki ko maisa hutu ko maisa yawan bayan gari kowoni irin basir ne za a warke inshallah idan Kuma bazaka iya hadawa ba akwai hadadde idan kana buqata ka kira 08103377816
17/08/2023
Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka
Maganin rage qiba ko qiste cikin sauki
Asamu lemun tsami araba biyu ana Shan sa da ruwan tea sau biyu a Rana asha na tsawon 7days
14/08/2023
Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka.
Gameda masu fama da ciwon ulcer coronic ulcer asami dabino guda 7 acinye tareda zuma ayi haka tsawon kwana 7 inshallah za a rabu dashi bissam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja