Dr. Musty gano

Dr. Musty gano

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Musty gano, Health/Beauty, Gano, Abuja.

Photos from Dr. Musty gano's post 28/12/2022

TABBAS ZAMU RUSA WANNAN
GAMNATIN ZALUMCIN

Wacca America da Israel s**a kafa a Nigeria,
gamnati sai ta Allah
's for zakzaky and his wife

26/12/2022

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

'Yan Uwa Almajiran Sayyed Zakzaky na Da'irar Gano Suna Farin Cikin Gayyatar 'Yan Uwa da Masoya Zuwa Wajen Gagarumin Mauludin Fiyayyen Halitta Manzon Tsira (saw) Dana 'Yarsa Kuma Shalelensa Sayyada Zahra (sa).

Manyan Baki.
(1) Malam Bello Hadeja.
(2) Malama Bilkisu Mahmud.

Wanda Za'ayi Kamar Haka Insha Allah.
Gari = Gano.
Rana = Laraba Maizuwa 28/12/2022.
Lokaci = 8:00pm Nadare.
Muhalli = Masallacin Jumma'a na Shamakawa Gano.

Allah Yabada Ikon Zuwa.

Sanarwa Daga Kwamatin Shirye-shirye na Gano.

Photos from Dr. Musty gano's post 26/12/2022

DAURAH!
DAURAH!!
DAURAH!!!
"Yan'uwa Almajiran Sayyeed Zakzaky (H) Na ACADEMIC FORUM Durbude zone Na farin ciki tare da gayyatar Dalibai Daurah karo Na (29) da aka saba shiryawa duk lokacin hutun makarantun boko

Taron ya kunshi kwakwkwafe tunanin Dalibai da kara musu kaimi fagen ilimi da harka islamiyya

Taron zai kasance

Rana:- 02/01/2023 zuwa 06/01/2023
Gari:- Gano
Reg:- #1200
A Taho da Qur'ani da mafatihul Jinan da kayan Rubutu dana sanyi

Don Karin bayani
07088218538
08067480304
0813 382 2038
0810 389 3582
Karka sake abaka labari

21/12/2022

guji aikata zalumci koda da kalaman bakine,
guji munafirci babu ruwanka da abin daba kasaniba,
guji yin karya da sharri ko ko kage GA al'amiran da Baka fahimtaba,
kasance me kyautata ma'amala GA al'umma
me tuna maka kaji tsoran Allah ako wanna yanayi

Photos from Dr. Musty gano's post 19/12/2022

(1)Kadauki kanka amatsayin kai ba komai bane
(2)Kada ka kasance me girman kai ko jiji dakai
(3)Ka kasance me hakuri
(4)Kada ka Sanya damuwa a ranka
(5)ka rayu tare da wanda yeke sonka

Photos from Dr. Musty gano's post 06/12/2022

WAKI'AR BUHARI part 2
Kisan gillar da akayiwa yan uwa musilmi a zariya 12/12/ 2015.

Tsinuwa da la'anar allah ta tabbata gamanyan azzalumai buhari daura+nasiru el-rufa'i khaduna+Yusuf tukur burutai) sune s**asa,
Aka kona mutene da ransu
Aka burne mutane a rami da ran su
Aka kashe Mata da yara da jarirai
Aka kashe almajiran malam zakzaky samada 1000+.
Kuma kusani bamu yafeba kuma zamurama tabbas zamu dauki fansar duk abin da kuka yimana bazamu mantaba
Justice for zakzaky
Justice for umma zeenat

Photos from Dr. Musty gano's post 05/12/2022

WAKI'AR BUHARI
Kisan gillar da akayiwa yan uwa musilmi a zariya 2015.

Wasu daga cikin sojojin Nigeria wawayene kuma azzalumai ne,
Sun kona mutene da ransu
Sun burne mutane a rami da ran su
Sun kashe Mata da yara da jarirai
Sun kashe almajiran malam zakzaky samada 1000+.
Tabbas zamu dauki fansa duk abin da kuka yimana bazamu yafeba
Justice for zakzaky
Justice for umma zeenat

Photos from Dr. Musty gano's post 29/11/2022

Tabbas
Mun koyi rike tutar ((la'ilaha illallah muhammadu rasulillah)) s.a.w.w)) daga jagoran mu allama sayyid Ibrahim el- zakzaky (H).

Justice for zakzaky
Justice for umma zeenat

Photos from Dr. Musty gano's post 26/11/2022

A gaskiya yanzu na ƙara gane munafurcin wasu marubuta da ubansa akataɓa da yanzu sun cika duniya wajen bashi kariya
Amma dake jagora aka ta6a kaji shuru.
Justices for zakzaky & his wife
Islam only in Nigeria

26/11/2022

Lallai kam zamu takawa duk wasu marasasa kunya burki tare da daukar matakin daya dace dasu,
Akan masu cin mutincin jagoran mu malam zakzaky da iyalan gidansa
Justice for zakzaky
Justice for umma zeenatuddeen

Photos from Dr. Musty gano's post 24/11/2022

SAKON BAN GAJIYA GA DALIBAN JAMI'AR KANO DA KE WAYE.

Masu rajin kawo sauyi a kasarnan ta hanyar waye warsu da ilimin su dan taimakawa Al'ummar su,

Musamman masu karantar bangaran mass communication dan wayar dakan Al'umma,

Muna godiya da s**a bamu hadin kai wajan saurarar manufar SAYYED IBRAHIM YAQUB AL-ZAKZAKY wajan kawowa Al'umma ci gaba ta fuskan Addini tare da Alkawarin yada munufar.

Godiya ta musamman ga manyan baki:

Sani Muhammad Assalafy
Ismail Ibrahim kalil
Muhammad mai kudi
Da sauran Dalibai

* sayyed zakzaky passport and his wife malama zeenat*

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gano
Abuja