Nazir Al,kutuby

Nazir Al,kutuby

Share

Preacher | Arabic poet | Writer | CEO Of Nurul•Islam | Islamic thinker | Books lover•

Annabi gatana.

قالوا تحب محمدا؟ فأجبتهم
إني بحب محمد أتعبَّد

صلى الله عليه وسلم

10/03/2026

Alhamdulillah.🥰
Yau kwana na 52 ban Leƙa kofar gida ba, sai yau cikin hukuncin Allah na leka, ma’ana na fara taka ƙafa na, muna karin godiya ga Allah da ya nuna mini wannan Rana muna rokonsa ya ya kara bamu lafiya, ya karemu daga dukkan sharrori, ya kawar da muna nan kadarori, ya bamu alherai masu yawa da albarka.
Ina maiƙa saƙon godiya ga ƴan uwa da abokai da s**a dinga yi mini Addu'o'i ina rokon yanzun ma ku kara sani cikin Addu'o'in ku.

ina godiya matuƙa.
Naziru A Tijjani

10/03/2026

Kunga San Aliyu Sufi.

10/03/2026

An hangi Sabon Jagoran Juyin juya halin Musulunci na Iran Syd Mojtaba Khamene'i Rike Da Takalmi Wanda Ya ja Hankalin Mutane, Duk da kasancewar Mahaifinsa mutum mafi kololuwar matsayi a kasar Iran na tsawon shekaru.

Kunga inda ake shugabanci na Adalci, Imagine Najeriya?🤔

- Dan Jarida

09/03/2026

Prof Ibrahim Ahmad Makari., 𝐒𝐢𝐠𝐧𝐬 𝐁𝐨𝐨𝐤 𝐨𝐟 𝐂𝐨𝐧𝐝𝐨𝐥𝐞𝐧𝐜𝐞 𝐚𝐭 𝐈𝐫𝐚𝐧𝐢𝐚𝐧 𝐄𝐦𝐛𝐚𝐬𝐬𝐲

The gesture was part of messages of sympathy and solidarity following his death during recent attacks involving the United States and Israel.

Condolences continue to pour in from individuals and organizations around the world.

09/03/2026

samun irin su shehu a turbar da kake babban alamun kana bisa doran gaskiya ne.
Wal hamdullah.

09/03/2026

Fitacce ne shi a sahun
masu yabon ma'aiki, shin ko zaku iya faɗi
mana sunansa da kuma baiti ɗaya na
waƙensa wanda yake birge ku ?

Good night my Everyone

09/12/2025

shugaba zaka so Allah ya kula. ka duɓe ya sarki rabba.

08/12/2025

MU NA TA YABON KU ANA JIN MU

WASU NA KISHIN MU DA AIKIN MU

WASU NA KYARAR MU DA ZAGIN MU

DAƊI WAHALA BA SU SA NA BAR KA DA RAINA YA SHUGABA. SAW.

Photos from Nazir Al,kutuby's post 04/12/2025

mai girma sarki barka da zuwa!❣️

Photos from Nazir Al,kutuby's post 28/11/2025

Wani ko shekara goma zai yi in aka ajiye gawar shi bazai taro 10% na mutanen da ke nan ba.

Yah Allah mun gode maka🥺🤍
Allah ya kyautata makwanci Baba Shehi.
Allah ya sada mu da kai a Aljannah. Amin

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Nigeria
Abuja
787596