Sirrin Kulada Miji

Sirrin Kulada Miji

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Kulada Miji, Health/Beauty, Sirrin Kulada Miji Enterprise Street, Abuja.

14/05/2026

💁Sister ko kin san zama a kan tiles ko cementi yana rega ni’ima da kuma dauke Dandano gaba daya? 🤰

A kula🤝

14/05/2026

TSARABAR DILKA GA AMARE :

Yadda ake hada Dilka na amare.

Kayanhadi:-

Ruwan lemon tsami.🍋
Kwoi.🥚
Zuma.🍯
Ruwan madara 3 cukali.🍶
Ruwan suga da kanwa kowace iri.🍵
Ruwan Alif bayawa ba.☕
Man zaitun bada yawa ba.🍸

Sai a auna ruwan dilka.

Saura garin da ake hadawa.

1 Lallan gargajiya.🌿
2 Garin ganyan kurni 3 cukali.🍂
3 Garin yallon kurkur da jan kurkur.🍁(Tumeric ).

Wadancan ruwayen damuka tanada da farko ,ta su za'a hade su wuri daya acakude su sosai akuma tabbatar an hade sosai.

Kana a zo kan Wannan garikan suma azuba su cikin wannnan hadaddan ruwa adamesu ,su damu sosai ,amma in anga aunyi kauri da yawa to ana iya kara ruwan Aluf da suga da kanwar nan dan sudanyi daidai.

Shikenan sai ashafama Amarya a duk inda akeson ashafe.

Bayan yan mintuna k**ar 30 sai gogemata da man zaitun.

Daganan sai ayi wanka da dafanfan gayan magarya asa madarar turare mai kanshi irin wanda ake so.

Wannan sadaukarwa ne ga sabbin Amare.
🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

*Copyright BY Likitan Ma'aurata*
*Only WhatsApp*
*08120907664*

SHARE 🌿

14/05/2026

💁Masu cutar HIV sun ƙaru a Nigeria

🙇Wanda ya kiyaye STRAIT OF HORMUZ ɗinsa ya tsira.

13/05/2026

HADIN TATTABARA MAI MAIDA TSOHUWA YARINYA!

Abubuwan da za a tanada:
Tattabara Guda 2: (Aure).
Garin Habbatussauda (Cokali 2)
Garin Doddoya (Cokali 4)
Garin 'Ya'yan Zogale (Cokali 3)
Ridi gari (cokali 3)

Yadda ake sarrafawa:
Ki gyara tattabarunki ki dora su a wuta.Idan sun dahu rabi (half done), sai ki zuba wadannan garin magungunan: Habbatussauda, Doddoya, da Garin Zogale.Daga nan sai ki saka kayan dandano da barkono yadda k**e bukata Amma Banda farin maggi da tafarnuwa.Ki bar shi ya kara dahuwa yadda magungunan za su ratsa jikin naman, romon ya yi kauri. Ki cinye dukka

Me yasa ake kiran sa "Maida Tsohuwa Yarinya"?
1. Dawwamar ni'imarki: Yana sanya mace ta dawo k**ar amarya, ki yi maiko, yana magance bushewa.

2. Kuzari da Karsashi: Yana karfafa jiki, yana kawar da kasalar jiki da ta gwiwa.

3.Matsi da cikowan gaba: Doddoya da Habbatussauda suna taimakawa wajen matse mace da sanya nishadi.

4.Gyaran fata: Sinadaran dake cikin zogale suna sanya fata ta yi laushi, ta yi sheki k**ar ta yarinya ki yi sulbi Kamar tarwada.
Uwargida, gwada wannan ki gani, maigida zai yi mamakin wannan sabon sauyi.

Ku min addua don Allah Allah ya biya min bukatuna na alkairi

13/05/2026

Ina Yan Maza Suke Akwai Wata Bazawara San kowa kin Wanda Yarasa Me Bukata Yayi Magana, Amma Wanda Ya shirya Aure Kawai.

13/05/2026

ZAWARAWA UBANGIJI ALLAH YAKARA MAKU HAKURIN YAU DA KULLUM INSHA ALLAH ZAMU FARA YI MAKU DARASI DA KUMA GIVEAWAY SOON 🔜

12/05/2026

AMFANINI KWAKWA DA DABINO DA KAKE HADAWA

Kwakwa da dabino suna da amfani sosai ga lafiyar ɗan Adam idan ana ci cikin kima.

AMFANIN KWAKWA

1.Tana bawa jiki kuzari da ƙarfi

2.Tana ɗauke da mai mai kyau da ke taimakawa zuciya idan an ci daidai.

3.Ruwanta na taimakawa rage ƙishirwa da ƙara ruwa a jiki.

4.Tana da fiber wanda ke taimakawa narkewar abinci.

5.Tana ɗauke da sinadaran potassium da magnesium masu amfani ga tsokoki da jijiyoyi.

6.Wasu mutane suna amfani da man kwakwa wajen kula da fata da gashi.

AMFANIN DABINO

1.Yana ƙara kuzari cikin sauri saboda yana da s**ari na halitta.

2.Yana taimakawa wajen ƙara jini saboda yana ɗauke da iron.

3.Yana taimakawa narkewar abinci saboda fiber.

4.Yana da vitamins da minerals masu amfani ga jiki.
Yana taimakawa rage gajiya da kasala.

5.Ana yawan amfani da shi lokacin buɗa baki saboda yana saurin ba jiki ƙarfi.

IDAN KA HADASU DUKKA BIYU

Cin kwakwa da dabino tare na iya:
ƙara kuzari,taimakawa ƙwaƙwalwa,ƙarfafa jiki,
da taimakawa masu fama da rauni ko rashin ƙarfi.

Amma masu ciwon sugar su ci dabino cikin kima saboda yana ɗauke da s**ari mai yawa.

12/05/2026

Mata Ga Yadda Zaki Gane Kina da Ciki batare da anje Gwajiba.

Mata da yawa kan fara lura da wasu canje-canje a jikinsu tun kafin su yi gwajin ciki. A wasu lokuta, jiki kan fara nuna alamomi tun cikin makonni na farko. Amma yana da muhimmanci a sani cewa: wadannan alamomi ba su kaɗai ne tabbacin ciki ba. Gwajin asibiti shi ne mafi tabbatarwa.

Duk da haka, akwai wasu abubuwa da mace za ta iya lura da su waɗanda kan nuna yiwuwar samun ciki.

1. Tsayawar Jinin Al’ada:
Wannan shi ne alama mafi shahara. Idan mace tana samun al’ada a kai a kai sannan ta tsaya ba tare da wani dalili ba, akwai yiwuwar ciki.

Sai dai kuma, wasu abubuwa k**ar damuwa, canjin hormones ko rashin lafiya ma na iya sa al’ada ta tsaya.

2. Tashin Zuciya da Amai:
Wasu mata kan fara jin tashin zuciya musamman da safe. Wannan na da alaƙa da canjin hormones a jiki.

👉 Human Chorionic Gonadotropin
na daga cikin hormones da ke ƙaruwa lokacin ciki.

3. Gajiya da Kasala Mai Yawa:
Mace na iya fara jin gajiya fiye da yadda ta saba, saboda jiki na amfani da kuzari sosai domin tallafawa ci gaban ciki.

4. Canjin Nono:
Nono na iya:
– yin zafi
– kumbura
– ko yin nauyi

Wannan na faruwa saboda canjin hormones.

5. Yawan Fitsari:
Tun farkon ciki, mace na iya fara yawan fitsari saboda canjin jiki da hormones.

6. Sauyin Sha’awar Abinci:
Wasu mata kan fara:
– son wasu abinci sosai
– ko ƙin wasu ƙamshi da abinci da s**a saba ci

7. Jin Ɗan Zafi a Ƙasan Ciki:
A wasu lokuta mace na iya jin ɗan zafi ko matsin ciki yayin da ciki ke fara k**a a mahaifa.

8. Sauyin Yanayi (Mood Changes):
Canjin hormones na iya sa mace:
– saurin fushi
– yawan damuwa
– ko canjin yanayi cikin sauƙi

Ko da akwai waɗannan alamomi, ba duka suke nufin ciki ba. Wasu lokuta suna iya faruwa saboda:
– damuwa
– rashin barci
– ko wasu matsalolin hormones

Saboda haka, hanya mafi inganci ita ce:
👉 gwajin ciki
👉 ko zuwa asibiti domin tabbatarwa

Lafiya Uwar Jiki

12/05/2026

Ance ka fito kace baka shirya ba, Ta Auri wani kace an yaudare ka. Kasha giyan wake ne Adamu? 🤔

12/05/2026

AMFANIN HABBATUSSAUDAH GA LAFIYAR DAN ADAM

1-CIWON KUNNE
A Diga Man Habbatussauda Digo 1 Zuwa 2 Yana Maganin Ciwon Kunne

2-BAQIN ISKA
Yin Hayaqi da 'Ya'yan Habbatussauda Ko Garin Ta Yana Raba Mutum da Shaidanun Aljanu

3-RASHIN BACCI
Azuba Man Habbatussauda cokaci 1 A Ruwan Dumi Asha Kafin a Kwanta da Awa 1 Zaayi Bacci Ciki Nutsuwa da Jin dadi

4-CIWON ZUCIYA
Asami Nonon Akuya Kofi Daya Azuba Man Habbatussauda 4ml Ciki a Sha Sau 2 A rana Tsawon Mako 1 Zaa Sami Lafiya

5-CUTUTTUKAN IDO
Shan Man Habbatussauda Cokali1a Cikin Ruwan Markadadden Karas A Rana Yana Magance Cututtukan ido

6-MATSALOLIN AL'ADA
A Niqa Garin Yayan Habbatussauda a Hada da Zuma Baqa, a Sha Cokali 1 da Safe 1 da yamma Na Kwana 7 Zaa Rabu da Matsalar Alada

7-CIWON QODA
Asami Garin Habbatussauda Gram 300
A Sami Zuma 600ml Mai kyau , A Hade su su da Kyau, A Riqa Shan cokali 1 Rana Har Ya Qare zaa Rabu da Ciwon qodq

8-KUMBURI
Man Habbatussauda na Sa6e Kumburi A Jikin Mutum Idan Aka Shafa a Inda Ya kumburan

9-FARFADIYA
Yin surace da Garin Habbatussauda Ko Yayan ta Na Dan Lokaci Yana Maganin Farfadiya

10-CIWON HAQORI
A Sa man Habbatussauda a Haqorin dake Ciwon Zaa Sami sauqi

11-HAWAN JINI
Shan Shayin Garin Habbatussauda Yana Saukar da Hawan Jina SoSai

12-CUTUTTUKAN FATA
Asami Garin Habbatussauda da man Habbatussauda, A Hade su Ana shade jiki
Zaa Rabu da Duk Wata Matsalar Fata

13-HIV/Aids AIDS
Mai Shan Shayin Yayan Habba da Zuma Cutar Qanjamau Baza ta Ta6a Yin Tasiri a Jikin Sh Ba

14-CIWON HANTA
Sa Garin Habbatussauda A Cikin Abinci Lokacin da Zaaci, Yana Maganin Ko Wanne Nau'in Ciwon Hanta

15-CIWON SIGA
Shan Shayin Yayan Habbatussauda Yana Saukar da Sukarin jikin Mutum Komai Yawan Shi Amma baa sa Sukari A ciki

16-SHANYEWAR BARIN JIKI ( PARALYSIS)
A Riqa Sa man Habbatussauda 3 ml Cikin Nonon Raqumi Kofi 1 Wato 30 ml A Rana Ayi Hakan Kullun Zuwa Wani Dan Lokaci zaa warke

12/05/2026

NI"IMA GA MACE

*DUK macen dake san samun ni'ima a jikinta to ta likewa wannan sinadarin kuma Ana hadin ne da dare idan sun jiki da safe a ke sha.*

🔵 a samu kankana ( water milon ) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi Mata kofa.

🔵 a samu kanunfari ( Clabe ) a dakashi a zuba a cikin kankana.

🔵 asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankana.

🔵 kwakwa ( coconut ) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankana sannan kwakwa ma a nika ta a zuba cikin. Kankana.

Sai a rufe kankana sai da safe sun jiku sai uwargida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankana.

(-o-)/ *sirrin rike miji*

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sirrin Kulada Miji Enterprise Street
Abuja