Anty Talatu

Anty Talatu

Share

I sell Beauty and Wellness products

26/04/2026
10/03/2026
17/02/2026

🌙 RAMADAN MUBARAK 🌙

Allah ya sa mu kai ga wannan wata mai albarka cikin koshin lafiya da imani. Allah ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana kurakuranmu, ya sa albarka a rayuwarmu.

Ina taya ku murnar watan Ramadan mai albarka!

A wannan lokaci na musamman, muna da kayan Oriflame masu inganci:
✨ Kayan gyaran fata (Skincare)
✨ Turare masu ƙamshi na musamman
✨ Kayan kwalliya masu kyau da inganci

Domin oda ko ƙarin bayani, a tuntube ni ta wannan lamba:
📞 08095153423

Allah ya sa Ramadan ya zo mana da rahama, albarka da nasara. 🤲

04/02/2026

Ina so in sanar da ke cewa ana free registration a Oriflame. Don haka ina miki gayyata ta musamman inyi maki creating profile ki dinga sayen na amfanin ki a farashin company, duk lokacin da k**e son wani abu

07/01/2026

Idan na nuna miki sana'a da zaki yi a ko ina k**e, kuma a dinga biyan ki albashi duk wata bayan riba na sayar da kaya da zaki dinga samu, ba tare da kin bar aiki ko wata sana'a da k**e yi ba, zaki yi?

Idan answer dinki EH ne to ki tuntube ni domin in saka ki a wannan sana'a....

19/10/2025

Salamu alaikum barka da rana, suna na Anty Talatu, ni brand partner ce a company Oriflame, Company ta Bamu Daman yin registration a kyauta tun jiya da Yau da gobe, Kuma Kowani kaya kika dauka za su baki Akan 15% discount. Wannan Dama ce ta Samu, Idan kina da bukata ,ki tuntubeni Akan 08095153423. Sai Na jiki

11/09/2025

Assalam alaykum. Jamaa nazo muku da Albishir na free registration da ake a watannan. Sannan kuma discount har 15% a sayayyarki na farko cikin wannan wata. Kina bukatan karin bayani ki tuntibe kan layin WhatsApp dina ko kira
0809 515 3423

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja