GAZA A YAU

GAZA A YAU

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GAZA A YAU, Health/Beauty, Abuja.

03/01/2026
Photos from GAZA A YAU's post 16/09/2025

Isra'ila ta tsananta ruwan wuta a kan birnin Gaza yayin da Firaiminista Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa an ƙaddamar da "gagarumin samame" a Zirin.

Ga cikakken bayani game da halin da ake ciki a birnin na Gaza.

Photos from GAZA A YAU's post 16/09/2025

Jarirai Falasdinawa suna mutuwa tun ma kafin su ja numfashinsu na farko a ƙarƙashin mamayar Isra’ila.
A cikin mako guda kawai, Isra'ila ta kashe jarirai Falasdinawa bakwai a Gaza, ciki har da hudu da ba a riga an haife su ba, da kuma uku da ke cikin kwalabe.
Rashin abinci mai gina jiki ga iyaye mata, tsoro, raba mutane da muhallansu da mutuwa, da ƙarancin magunguna da ke hana su damar rayuwa.

15/09/2025

Pezeshkian shugaban kasar iran ya gana da faraministan kasar Iraqi Sudani" akan neman hadin kan kasashen musulmi musamman larabawa domin taka ma haramtacciyar kasar isra'ila birki akan ayyukan ta na ta'addanci

Photos from GAZA A YAU's post 15/09/2025
Photos from GAZA A YAU's post 15/09/2025

Shugaban qasar Iran da tawagar sa sun shiga ganawa da hukumomin qasar Qatar"

sakamakon harin da haramtacciyar kasar isra'ila ta kai a doha babban birnin Qatar din

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja