Hauwa kulu

Hauwa kulu

Share

Kannywood actress | Spreading smiles & inspiration | Passionate about culture & community | Follow my journey 🌟"

21/07/2026

21/07/2026

Please 🙏 follow us

21/07/2026

📚SALON SO

PART ONE 1

Aunty tana zaune a falo Abvan Haidar ya fito daga toilet ya zauna kusa da ita ya ce, Kin sani ne, Wallahi tunsatin da muka je saukarsu Jawahir zuciyata ta matsu da sha'awar halayyar yarinyar nan. Tana da hankali da nutsuwa ga girmama nagaba da ita. Abin da ya fi bani sha'awa da ita, yanda take karatun Alkur'ani a wajen saukar nan tasu, ta iya fitar da harafi ga zakin murya da bawa kowanne baki hakkinsa Ni yanzu shawarar dana yanke zan je na samu Alhaji Ibrahim da ya tallafa ya bawa Haidar auren Jawahir.

wato ita jawahir Yar gata ce saboda dad nata yafi fifita ta akan sauran yaran nasa, don haka yasa komai take so zai mata, komai take so za a mata a gidannan.

Aunty ta yi ajiyar zuciya ta ce, Wallahi da hakan za ta faru da na fi kowa farin ciki, amma abin da nake tunani Alhaji anya kuwa hakan za ta yiwu ka san halin miskilancin danka kada ya ki a zo zumuncinmu yana baci a banza, gaskiya Alhaji ka duba ka gani.

Ya ce, Karki damu Aisha, Allah ya ga niyarmu ta kara ɗonkon zumunci ce a tsakaninmu, insha Allahu ba za su bamu kunya ba.

Ta ce, To shi kenan Allah ya taimaka, Ubangiji ya sa a yi a sa'a, amin.

Da magariba Abban Haidar ya nufi gidan amininsa Alhaji Ibrahim. S**a karɓi junansu da murna da farin ciki.

Suna sitting room dinsa. Suna yin sallar Isha'i a masallacin gidan s**a dawo sitting room din s**a ci abinci.

Daga nan Abban Haidar ya zayyanawa Alhaji Ibrahim shawarar da ya yanke na game da haɗa 'ya'yansu aure, Jawahir da Haidar.

Alhaji Ibrahim ya yi dariya ya ce, "Amma na ji daɗi. Gaskiya wannan ai shawarace mai kyau. Allah ya tabbatar mana da alherinsa, to amin. Allah ya sa ayi da mu."

Ko da Abban Haidar ya tafi, Daddy ya shiga gida ya gayawa Mommynsu Jawahir komai. Ita ma addu'ar ta yi tare da cewa abin albarka.

Da safe bayan sun kammala break dinsu. Alhaji Ibrahim ya kalli Jawahir ya ce,

"To Jawahir, a yau nake son sheda miki lokacin aurenki fa ya yi, zan aurar da ke don cika kuduba comment 👇 zakuga ragowar 👇

Follow us

20/07/2026

Wannan Itace ladi bushe bushe 😂😂😂😊

20/07/2026

IDAN MAI GIDA ZAI YI TAFIYA DA IYALINSA

WA YAFI KAMATA YA SHIGA GABA A MOTA TSAKANIN UWARGIDA DA AMARYA ?
KO KUMA WACCE TAKE DA GIRKI A RANAR?

RIGIMA CE TA TASO AKA AIKO DA WANNAN TAMBAYAR

Hauwa kulu

Photos from Hauwa kulu's post 02/07/2026
06/06/2026

Ado Oshere ya yi bayani akan Adam A. Zango shine dalilin da yasa ba a ganin sa sosai a fina-finai
Kamar yadda ake gani a cikin wannan bidiyo: Kannywood News⁠�
Shahararren jarumin Kannywood, Ado Oshere, ya ce babu wanda ya taimaka masa a fina-finai da rayuwa sai maigidan sa, Bello Muhammad Bello, kamar yadda jarumi Adam A. Zango ya taimaka masa.
A cewar Oshere, taimakon da Adam A. Zango ya yi masa ya kai ga cewa har gidan da yake zaune tare da iyalinsa a yau ya kasance cikin albarkar da ya samu saboda shi. Oshere ya kara da cewa ya amfana daga abubuwa da dama da ba zai iya lissafawa ba saboda taimakon da ya samu daga Zango.
Yayin da yake bayyana dalilin da yasa ba a ganin shi sosai a fina-finai kamar yadda aka saba, Ado Oshere ya ce samar da fina-finai yanzu ya fi karkata wajen amfani da abokai da kusa fiye da kwarewa. Yawancin masu shirya fina-finai yanzu suna fi son bayarwa ga abokai da 'yan uwa maimakon kallon kwazon jarumai.
Haka kuma, Oshere ya zargi cewa wasu daga cikin masu shirya fina-finai ba su samu dama sosai ba saboda kusancinsa da Adam A. Zango, inda wasu ba sa son irin wannan dangantaka.
Wadannan maganganu sun janyo cece-kuce tsakanin masoya Kannywood, musamman akan yadda ake baiwa jarumai damar fitowa a masana’antar a yanzu.



Hauwa kulu

Like & share an follow

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja