Ibrahim ifson yahaya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim ifson yahaya, Health/Beauty, Ibrahimayahaya5416, Agege.
23/10/2025
Wani mummunan lamari ya faru a yau a ƙauyen Essa, da ke cikin Karamar Hukumar Katcha ta Jihar Neja, inda wata motar mai ta yi hatsari ta kuma tashi da wuta, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane.
Hatsarin ya faru ne kimanin ƙarfe 11 na safe, a kan titinin Bida–Agaie, inda mutane da dama s**a kone har ba a iya gane su ba. Akalla mutane 40 sun jikkata kuma an garzaya da su asibitoci mafi kusa, ciki har da Asibitin Gwamnati na Tarayya da ke Bida (FMC Bida).
Kungiyoyin bada agajin gaggawa, ciki har da Hukumar Kula da Bala’o’i ta Jihar Neja (NSEMA) da Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC), suna wurin domin taimakawa wadanda abin ya shafa da kuma kula da yanayin lamarin.
Hukumomi sun ce an kaddamar da bincike domin gano musabbabin hatsarin, inda rahotanni na farko s**a nuna cewa mummunan yanayin titin na iya zama dalilin aukuwar lamarin.
Arewa Mirror ✍
22/10/2025
24/12/2024
28/08/2023
Night
15/04/2023
Masha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Agege
654786