Ahmad Adamu Suleiman
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmad Adamu Suleiman, Health/Beauty, Ige Road, Alimosho.
21/04/2025
04/10/2024
Happy Friday to you all Muslim
28/09/2023
Ka san dalilin shanyewar ƙafa bayan allura a Mazaune?
Shanyewar ƙafa matsala ce da ke faruwa sakamakon lahani ga jijiyar laka da ake kira da 'sciatic nerve' wace ke kai saƙonni zuwa wasu tsokokin ƙafa.
Wannan jijiyar laka ta fito daga laka ne sai ta biyo ta cikin ƙashin ƙugu sannan ta ratso ta cikin tsokokin ɗuwawu zuwa ƙafa har tafin sawu.
Wannan matsala na faruwa ne idan aka kuskure aka tsira allura a kan jijiyar lakar yayin allura a ɗuwawu, ko idan ruwan allurar ya tunzira jijiyar lakar, ko kuma idan allurar ko ruwan allurar ya kawo kumburi a kewayen jijiyar lakar wanda hakan na iya danne ko shaƙe ta har aikinta ya samu cikas.
Waɗanda suke da haɗarin samun wannan matsala sun haɗa da:
1) Wanda bai bayar da haɗin kai ba yayin yin allurar, musamman ƙananan yara da ma manyan masu tsoron allura.
2) Mai rama sosai.
3) Faɗawa hannun wanda bai ƙware ba.
4) Da kuma wanda tsautsayi ya faɗa wa.
Alamomin wannan matsala na faruwa ne a dukan rassan jijiyar lakar a ƙafa nan take ko bayan wani ɗan lokaci.
Alamomin sun haɗa da:
1. Matsanancin ciwo
2. Sagewa
3. Shanyewar tafin sawu
3) Rauni ko rashin ƙwarin ƙafa
4) Rashin ji a fata idan aka taɓa
5) Wahalar tafiya: ɗingishi, jan ƙafa da sauransu.
Da zarar an lura da waɗannan matsaloli da aka ambata a sama, a gaggauta sanar da jami'in lafiyar da ya yi allurar domin ɗaukar matakan gaggawa. Wannan matsala ana warkewa sumul kamar ba a yi ba. Sai dai jinkirin zuwa asibiti na iya nakasa ƙafar.
Game da shanyewar ƙafa likitocin fisiyo (Physiotherapists) ne ke amfani da hanyoyin ƙwarewa domin yi wa jijiyar lakar da tsokokin ƙafar ƙaimi har aikinsu ya dawo yadda ya kamata.
Ubangiji Allah ya ba mu kariyar sa .
06/09/2023
Innah lillahi wa'innah ilaihirraju'un
Allah yayi wa wani babban malamin Sunnah Rasuwa, Wanda akafi sani da Sheikh Giro Argungun dake a jahar Kebbi muna fata ubangiji Allah ya mahamce shi
16/07/2023
Gamasu bukatar ayi masu editing zaku iya turo hotunan ku amma dole saikayi follow saboda nasamu damar turo maka hoton ka cikin sauki
26/06/2023
A kwana a tashi babu wuya wajen Allah
21/06/2023
The Nigerian New chief of staff Army also known as Chris musa from Zangon kataf Kaduna state
Follow us for more our programs
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Ige Road
Alimosho