Siyasa bada gaba ba

Siyasa bada gaba ba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Siyasa bada gaba ba, Health/Beauty, Bayan bata wunti Street, Bauchi.

02/05/2024
14/04/2023

Kwance tashi mungama juma a acikin watam Ramadan allah yasa mudace 🤲

27/04/2022

Kaidaganin kasan anyi asaran lokaci

Bidiyon yadda uwargida ta hargitsa taron bikin mijinta da wata budurwa 12/10/2020

Bidiyon yadda uwargida ta hargitsa taron bikin mijinta da wata budurwa Mediagist sun wallafa wani bidiyo a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram, wanda yake nuna wata mata da ta hargitsa wani aure, inda ta tabbata ita ce matarsa.

16/09/2020

MAGANIN CIWON HANTA FISABILILLAH

Daga Sister Amina Abdulhameed

Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za'a samu waraka da Yardan Allah.

ALAMUN CIWON HANTA

Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai,

Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani,

Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha,

Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.

Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji

A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.

Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai.

MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6

Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.

Fadakakarwa
A guji amfani da nama musamman Jan nama da sauran abun mai ciwon hanta baya bukata.

Don Allah ayi share ko ta ina domin amfanuwar bayin Allah.

25/08/2020

Bauchi local government

12/03/2020
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Bayan Bata Wunti Street
Bauchi
NUFAWA