Essmart aswat Abraham

Essmart aswat Abraham

Share

(Business man)

13/04/2025
Photos from Essmart aswat Abraham's post 24/07/2023

Wannan mawakin mai suna Davido ya saki sabon video a shafinsa na Instagram, yana isgilanci ga Addinin musulunci. 😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Muna rokon Allah ya tozar Tashi. Ya kamata bahaushe yayi karatun ta nutsu, ya fahimci cewa koyi da mutanen kudu ba komai yake jawo mana ba sai ci baya a dukkanin fannin ci gaban rayuwar duniya data lahira. Zamani ya kawo mu yanzu idan baka Jin wakokin kudu kai ba wayayye bane, idan baka shiga irin tasu kai dan kauye ne. Allah ya tsare mana imanin mu ya kuma sa mu tashi a tutar Annabi Mohammadu (S.A.W) rana gobe kiyama. Ameen

22/07/2023

KUN TAƁA JIN LABARIN ƘANZON KUREGE..?😜😜

To ga yadda Labarin Ƙanzon Kurege Yake.....

Watarana Kurege ne ya tara sauran dabbobin daji ya ke basu labari. Yace "Kai amma kuwa ƙanzo da daɗi ya ke"

Sai Dabbobi S**a tambayeshi s**a ce; masa kai ka taɓa cin ƙanzo ne?

Kurege Yace; "a'a Damo ne ya bani labari"

Dabbobi S**a ce; "To shi Damo yana cin ƙanzo ne?"

Kurege Yace; "a'a Ƙadangare ne shima abokin shi ya bashi labari."

Dabbobi S**a ce; “To shi Ƙadangare ina ya samu ƙanzo?”

Kurege ya ce; "Ai shi ƙadangare kullum yana zuwa cikin gari yawo, yana ganin Awakai suna ci. Ta hakane ya gane ƙanzo yana da daɗi."

Dabbobi s**a yi tsaki s**a watse suna faɗin Amma kuwa “ Allah wadaran labarin ƙanzon kurege ”

S**a bar Kurege a tsaye yayi tsamo-tsamo yana zazzare ido😳

18/07/2022
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Misau
Bauchi
ALHAMDULILLAH_ALA_KULLI_HALIN��