Ibrahim_Adamu_Isah
Education is not just about going to school and getting a degree �. It's about widening your knowledge � and observing the true about life.
27/06/2023
Babe Sallah
😜😝😜😝
Ibrahim_Adamu_Isah
Good morning everyone how are you today, please � like and share this page.
WANI ANGO DA AMARYARSA !!!
Wani angone bayan an daura aurensa da kwana biyar, Ya gayyaci abokanansa domin suci abinci a gidansa Ko suma sunyi zuciya suyi aure. Washegari ya gayyacesu, bayan sun karasa gidan s**a gaisa da amaryarsa, sannan ya saukesu a palour yaje ya samu matarsa tana kwance a gado. Yace. '' Ina abincin da kika girka mana? Kinsan na fada miki yau zan kawo abokaina suci abincin amarya.
Ta dubeshi a yatsine tace. '' Ni yau banyi komai ba a gidan nan, Sai fa Kunu, don shi nake da sha'awar sha. Angon nan ranshi ya baci, ya rasa me zai ce mata, Kawai ya juya ya tafi ya samu abokanansa ya basu hakuri, Sannan ya kwashesu s**a tafi wani Restaurant s**aci abinci s**a koshi. Ango fa abin ya dameshi, washe gari zai fita, amarya
tace. '' Mai-gida kudin cefene fa? Yace ayi kunu, gari ya sake wayewa, zai fita, tace mai gida me za'ayi yau ? Yace. '' Kunu.
Akayita jera kuna, shikuma baya sha, Restaurant yake zuwa yana take cikinsa. Amarya taga abin ba dama, Saita dauki mayafinta ta tafi gida. Babanta ya gani yayi tunanin wuni tazo, Yaga har dare bata tafi ba. Ya kira mijin a waya ya tambayeshi lafiya? Mijin ya fada masa komai. Sai uban yace kada yazo, Kuma kada ya nemeta a waya. Gari ya waye, baba zai fita, sai matarshi tace. '' Mai gida me za'ayi yau a gidan ? Yace. '' kunu'', Washe gari haka, akayita jera kunu. Amarya tagafa abin fa yayi yawa wai shege da hauka. Don haka taje ta samu babanta ta gaishe shi. Tace. '' Zata koma gidan mijn ta. Yace. '' Shikenan, Allah kiyaye.
Tana isa mijin bai dawo ba sai dare, ya dawo ya sameta, Yace. '' Kin dawone? Tace. Eeh! Yace yayi kyeu. Washe gari zai fita, tace. '' Mai gida baka bada kudin cefane ba, sai yace kunu za'ayi. Kawai sai ta fashe da kuka, tayita bashi hakuri cewa tayi kuskure kuma bazata karaba...
MATA DA MIJI SAI ALLAH🤴🤵
Bayan kwanaki kad'an da sakin matarsa, ya d'auki waya ya kirata yace: 'kiyi haquri ki dawo'.
Tace masa cikin hali irin na fushi: 'akwai kofi a kusa da kai'.
Cikin mamaki yace kofi kuma! Tace: eh.
Yace:Babu, jeka kicin ka d'auko.
Yace: 'na d'auko'.
Tace: 'Sakeshi ya fad'i 'kasa'.
Yace: Na sakeshi.
Tace: Kamar yadda kofin ya tarwatse haka ala'kata da kai ta tarwatse. Kamar yadda kofin ba zai gyaru ba haka nima bazan koma gidanka ba.
Sai yace: Allah sarki! Ai kopin na roba na d'auko ba abinda ya sameshi.
Tace: kash maza bazaku daena yaudara ba to ai hikenan sai kazo da magriba ka d'aukeni.😂😂😂😂😂
Wani gwanin iya magana ya ce : "Kwanaki mafi
dadin dadadawa na rayuwa ta sune kwanakin da
na yi da matar wani".
Mahalarta taron s**a yi shiru cike da mamaki.
Sai ya kara da cewa: "ita ce Mahaifiya ta". Taro
ya kaure da ihu da kuma tafi.
Wani da ya halarci taron sai ya kudiri aniyar yi
wa matarsa wannan barkwanci a gida. Bayan sun
kammala cin abinci, sai ya ce da matarsa:
Kwanaki mafi dadin dadadawa na rayuwa ta sune
kwanakin da na yi da matar wani......
Bayan wani lokaci ya fara kokarin tuno ci gaban
maganar......
Lokacin da ya dawo hayyacin sa, sai ya samu
kansa kwance bisa gadon asibiti, ya na jinyar
mummunar kunan da ya samu sakamakon
Zazzafan kishi da ya kwashi matarsa ta kwarara
masa tafasashen ruwan zafi.
12/05/2023
Great Nature
06/05/2023
Happy moments- praise Allah.
Difficult moments-seek Allah.
Quiet moments-worship Allah.
Painful moments-trust Allah.
Moment by moment-thank Allah.
HAPPY EID-EL-KABIR.
May the Almighty accepts our Ibadat, grant us many happy Eid El-Kabir returns and to help us, Barka da Sallah!
06/05/2023
Alhamdulillahi another Eid-l Kabir is here.
May God bless us all & our families and friends
plus our relatives as well as other well wishers on this occasion and beyond.
Barka da sAllah to us all.
May we be favoured to celebrate many more in good health, sound iman and absolute peace.
Ameen. From # Ibrahim_Adamu_Isah
👏🏻Ya Allahu
👏🏻Ya Rahamanu
👏🏻Ya Rahimu
👏🏻Ya Maliku
👏🏻Ya kuddusu
👏🏻Ya Salamu
👏🏻Ya Muminu
👏🏻Ya Muhaiminu
👏🏻Ya Azizu
👏🏻Ya Jabbaru
👏🏻Ya Mutakabbiru
👏🏻Ya Haliku
👏🏻Ya Bari'u
👏🏻Ya Musawiru
👏🏻Ya Gaffaru
👏🏻Ya Kahharu
👏🏻Ya Wahabu
👏🏻Ya Razzaku
👏🏻Ya Fattahu
👏🏻Ya Allimu
👏🏻Ya Qabiru
👏🏻Ya Basidu
👏🏻Ya Rafi'u
👏🏻Ya Mu'izzu
👏🏻Ya Muzillu
👏🏻Ya Sami'u
👏🏻Ya Basiru
👏🏻Ya Hakamu
👏🏻Ya Adalu
👏🏻Ya Ladifu
👏🏻Ya Khabiru
👏🏻Ya Halimu
👏🏻Ya Azimu
👏🏻Ya Gafuru
👏🏻Ya Shakuru
👏🏻Ya Aliyu
👏🏻Ya Kabiru
👏🏻Ya Hafiyu
👏🏻Ya Mukitu
👏🏻Ya Hasibu
👏🏻Ya Jalilu
👏🏻Ya Karimu
👏🏻Ya Rakibu
👏🏻Ya Mujibu
👏🏻Ya wasi'u
👏🏻Ya Wadudu
👏🏻Ya Hakimu
👏🏻Ya Mujidu
👏🏻Ya Ba'isu
👏🏻Ya Shahiydu
👏🏻Ya Hakku
👏🏻Ya wakilu
👏🏻Ya Kawiyyu
👏🏻Ya Matinu
👏🏻Ya Waliyyu
👏🏻Y Hamiydu
👏🏻Ya Muhsiy
👏🏻Ya Mubdi'u
👏🏻Ya Mu'iydu
👏🏻Ya Mumitu
👏🏻Ya Hayyu
👏🏻Ya Kayyumu
👏🏻Ya Wajidu
👏🏻Ya Majidu
👏🏻Ya Wahidu
👏🏻Ya Ahadu
👏🏻Ya Samadu
👏🏻Ya Kadiru
👏🏻Ya Muktadiru
👏🏻Ya Makaddimu
👏🏻Ya Muwakhiru
👏🏻Ya Auwalu
👏🏻Ya Akhiru
👏🏻Ya Zahiru
👏🏻Ya Badinu
👏🏻Ya Waliyyyu
👏🏻Ya Muta'ali
👏🏻Ya Barru
👏🏻Ya Tawwabu
👏🏻Ya Muntakimu
👏🏻Ya Afuwwu
👏🏻Ya Ra'ufu
👏🏻Ya Malikal-Mulki
👏🏻Ya Zulijalali-Wal ikrami
👏🏻Ya Muksidu
👏🏻Ya Jaami'u
👏🏻Ya Ganiyyu
👏🏻Ya Mugni
👏🏻Ya Mani'u
👏🏻YaDarru
👏🏻Ya Nafi'u
👏🏻Ya Nuru
👏🏻Ya Hadi
👏🏻Bafi'u
👏🏻Ya Baki
👏🏻Ya Warisu
👏🏻Ya Rashidu
👏🏻Ya Saburu.
🙏
👌👌👌👌👌
Popular Name
إِبْرَاهِيم
🎂🎂🎂🎂🎂
LABARIN BATURE DA WANI BAGOBIRI
Wani Bature ne yazo Nigeria sai Tafiya ta kamashi zu wa Sokoto. Acikin tawagar da s**azo tarbonsa harda wani BAGOBIRI. Bayan sun gaggaisa sai Bature ya rike hannun Bagobiri yana Kallon fuskarsa yana mamakin irin tsagen dake fuskar wannan Bagobirin Sai yake tambayarsa.
My Friend Did u Fight with a tiger..?
Sai Bagobiri cikin fushi yace No I Fight with Ubanka ne.
Sai Bature ya sake Kallon Fuskar Bagobiri yace "that Ubanka is a very Dangerious Animal."
Dont laugh alone!
LABARIN WANI MAHAUKACI
Wata rana GOBARA ta tashi a wasu shaguna, Jama'a s**ayita kawo taimakon gaggawa da nufin dakile wannan wuta dan kar tayi barna da yawa, amma duk da haka wutar tafi qarfinsu saboda mafi yawancin shagunan na sayar da KATIFU ne. to acikin masu kashe wutar akwai wani MAHAUKACI wanda yafi kowa qoqari wajen zubawa wutar RUWA kuma shine yafi kowa ihun a kawo dauki, bayan gobarar ta gama qone shagunan nan tas, can sai akaji MAHAUKACINNAN yana cewa, "Amma fa wutar tayi Al-barka, ASHANA daya (1) kacal na fa kyasta".
Click here to claim your Sponsored Listing.