Sayyeed akilu Abubakar bauchi
Alhamdulillah Yarasulillah๐ฏโ
10/05/2025
MAGANIN NA'KUDA NA YANKAN SHAKKU, DA IZININ ALLAH.
Assalamu Alaikum.
Wanda ALLAH ya azurta matarsa da samun, juna biyu ga sirrin da za ayi mata duk lokacin da na'kuda ta taso mata in Sha Allahu Allah zai sauketa lafiya.
Da zarar anga alamu na na'kuda sun fara bayyana sai a rubuta wannan ayar gata nan mun dora a hoto wato ๐ ุซู
ุงูุณุจูู ูุณุฑู
๐
(Summassabila yassarah.)
๐
Ana rubuta kafa 7 a wanke da ruwan dumi a bata tasha da izinin ALLAH ALLAH zai sauketa lafiya.
Idan Kuma Babu damar yin rubutun sai a karanta kafa 7 din, a tofa a ruwan dumi a bata tasha da izinin ALLAH zata sauka lafiya abun da take dauke da shi ma zaizo lafiya in Sha Allahu.
Wannan sirrin mujarrabun, ne domin mun bawa yanuwa sunyi sau Babu adadi ALLAH Kuma yana kawo nasara Alhamdulillah.
Wannan sirrin ko baka da aure ka ajiye zai maka rana in Sha Allahu in dai akan na'kuda ne da izinin ALLAH za kuyi mana addu'ar fatan alkhairi.
ALLAH ya sauki duk wasu masu juna biyu lafiya ameen ya hayyu ya kayyum. ๐คฒ
๐๐๐๐๐๐๐๐
IZINI AYI COMMENT, DA SALATIN ANNABI AYI SHARE DA LIKE DOMIN 'YANUWA SU AMFANA.
๐๐๐๐๐๐๐๐
Bisalam.
Karin bayani Kira ko WhatsApp 09042767506
19/04/2025
ุญูููู ุฅูู ุนูููููููู ูุงุดูุชูุงูุง
ููููู
ู ูููููู ุงูุดูููู ุฃุญูุจูุงุจุงู ูุนูุดูุงูุง
ุงูููููุจู ูููููููู ู
ููู ุขูุงุชููู ุธูู
ูุฃู
ููู ุญูููุงูุงูู ููุฌูุฑู ุงูุดููููู ุฏูููุงูุง
ุบูุฑุงู
ููู ุงุงูููุคุงุฏูุญูุชูููู ู
ูููู ููููู ุฌูุงุฑูุญุฉู
ูุฑุงุญู ููุดูุนูููู ููุฌูุฏุงู ูุฃุดูููุงูุง
ูุง ุชูุทููููู ุงูููููุจู ู
ููู ุฃูุณูุฑู ุงูููู ุฃุจูุฏุงู
ุฅููู ุฃุฑูู ุงูุฃุณูุฑู ูู ุนูููููู ุฅุนูุชูุงูุง
ูุฐุง ุงูุฌูู
ูุงูู ู
ูุซููุฑู ูููู ุฃููุตููููู
ููููู ููุญูุฑููู ุฃููู ููุตูุทูุงุฏู ุนูู
ููุงูุง
ุฅููู ุฃุบูุงุฑู ุนูููููู ุงูููู
ู ู
ูู ููุธูุฑู
ูู
ููู ููุณููู
ู ุงูุตููุจูุง ุฅูู ููููู ุฑููุฑุงูุง."
ูุฃูููู
ู ุดูููุง ุฅูู ู
ูุฑูุฑูุช ุจุฎุงุทุฑู
ูููููุงู
ุฃุฑุถู ููุณููุญูุงุจู ุงูู
ูุงุทุฑู"
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi