Malam bello serious media

Malam bello serious media

Share

kamba

16/09/2026
Photos from Malam bello serious media's post 24/06/2026

An gabatar da Walimar saukar Alqur'ani Mai girma nadalibbai maza da mata mutum 44 Daga makarantar Mlm Bello Serious islamiyya watah fizul qur'anil kareem kamba Allah yasa karatun ya'anfa nesu duniya da lahira Alfarma Annabi da Alqur'ani 🙏🙌

04/10/2025

Bude musabu karatun Alqur'ani mai girma daga makaran tar mlm Bello serious islamiyya watah fizul Qur'anil Kareem kamba
wanda tagaba tar ayau
Allah yabada ikon yi lpy akuma kare lpy

Photos from Malam bello serious media's post 30/07/2025

🗣️Sanarwa Sanarwa Sanarwa 🗣️

Amadadin shuwagabannin wannan makaranta mai Adireshi Asama Tana sanarda yan uwa da abokan Arziki Cewa Tafara sayarda Form Na matan Aure Gamai bukatar Saye Sai yayi hanzari ya iske shugaban makaranta

Gamai bukatar karin bayani zai iya kirammu Awannan numbobi kamar haka
01:- 07037562825
02:- 08101233346
Sai kunzo tun basu kareba
✍️✍️Fahad faruku sultan ✍️✍️

19/06/2022

Allah Yy muna jagora

Photos from Malam bello serious media's post 06/04/2022

Amadadin shugaban makarantar malam bello serious islamiyya watah fizul qur'anil Kareem kmb tare da masu Taimaka mishi Wurin bamu ilimi mai Albarka Suna muku barka da wannan wata mai Albarka Watan Ramadana

Muna Fatan Allah ya Albarkaci wannan makaranta tamu mai Albarka

Writing by
Fahad faruku sani kamba

23/02/2022

Kadan daga cikin Musabuka kenan ta wannan mkrnt mai Albarka

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Birnin-Kebbi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kamba Dandi
Birnin-Kebbi
102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam bello serious media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Birnin-Kebbi.