Muneer Abubakar
I Came In Peace π I'm Leaving In Peace β
Adawo mana da tallafin komai
A bude border
Kuci gaba da Satar ku.π
ββοΈπ
ββοΈ
Muhadu Gaban Allah kuyi bayani da labarci !!
15/03/2024
Masu Ciyarwa a Kula !
Size din wannan Roba Bai kai girman Cikin COMRADE ba ππ
Lokacin bara da maula ya fara. Yan Mata kuji tsoron Allah kubar saka Samarin ko maula kice dole sai Yayi mike dunke sallah babu kunyar yau babu ta gobe.
Dan Bagudu UP UP
Miss u wallahi
NEPA tayi wuya a Birnin kebbi
24 hours
Wutar NEPA ko wutar karya π΄
12/03/2024
βMay Allah (SWT) solve all your
Challenges of life, put smile on your face, joy in your heart and May He protect you from enemies that may appear to you as friends and may His kindness and mercy be with you and your family entire family now and Always, Amen ππ
BARKA DA SHAN RUWA ππ»ππ»ππ»
Comrade !! Naga Sakon Gero Kwano Uku
Kaji ππZanba Da Tantabari π¦π¦
πππ
12/03/2024
Alhammdulilah
12/03/2024
Innalillahi wa inna ilaihim raji'un, innalillahi wa inna ilaihim raji'un, innalillahi wa inna ilaihim raji'un
12/03/2024
Inamai bakin cikin sanardaku cewa
Allah yayiwa BELLO KIGAN na gidan maginan gwandu rasuwa jiya da misalin karfe 4:45 na dare za'ayi sallar zana'iza yau da karfe 10: 00 na safe a Babban masallacin sarkin shiyar fada
Da fatar Allah yajikanshi yayimai Rahma yasa aljannace makomarsa mukuma Yabamu ikon cikawa Da imani ya kyautata tamu intazo alfarmar ma'aikin Allah (S A W).
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Muneer Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.