Musha dariya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musha dariya, Health/Beauty, LAGOS, Festac Town.
09/11/2024
Like to remember you
24/07/2022
AMFANIN BAGARUWA GA GYARAN JIKI:
πππππππππππππ
ππ
SHARE π
Ana Amfani Da Bagaruwa Wajen Maganin Kuna Sakamakon
yadda mu ke amfani da wuta yau da kullum, musamman ma
matanmu, idan har aka samu tsautsayi aka kone, to za a iya
amfani da bagaruwa don samun waraka daga kunan.
Yadda mutum zai yi amfani da bagaruwa don samun waraka
daga konewa shine, ya samu 'ya'yan bagaruwa da su ka
bushe, sai ya daka 'ya'yan bagaruwar ya ke zubawa a wajen
da ya kone din. Idan kuma bai samu busassun 'ya'yan
bagaruwar ba, duk da haka zai iya amfani da danyen 'ya'yan.
Ya samu danyun 'ya'yan bagaruwar ya ke matsa ruwansu
akan kunan, zai samu waraka.
2. Ana Amfani Da Bagaruwa Don Samun Fararen Hakora
Kuma Ma Su Haske.
Mu na kyautata zaton da mai karatu ya ga wannan kanun,
hankalinsa zai koma kan sakamakon binciken masanan da mu
ka kawo mu ku a sama, game da yadda bagaruwa ke samar da
fararen hakora.
Don samun wannan fa'ida ta bagaruwa sai ka samun icen
bagaruwa ka ke yin asawaki da shi, musamman ace ka daure
ka ke yin aswaki da icen bagaruwar a kullum. Kuma zai fi
kyau ka yi hakan sau biyu a kowacce rana, da dare kafin ka
kwanta barci, sannan da safe bayan ka farka.
Hanya ta biyu da za a iya amfani da bagaruwa don samun
fararen hakora ita ce, ka samu sassaken bagaruwa ka hada shi
da jar kanwa ka jika, ka bar su su jika sosai, sai ka dinga
kuskure bakinka da shi a kowacce rana, shi ma wannan an fi
son ka yi hakan yayin da za ka kwanta da kuma bayan ka
tashi daga barci.
3. Bagaruwa Na Samar Da Matsi Ga Mata
Matan da su ka amsa sunansu, ba sa yin sake da gyaran
jikinsu don gamsar da mazajensu yayin ibadar aure. Mata za
su iya amfani da bagaruwa don matse kansu. Yadda za su yi
shine, su samu 'ya'yan bagaruwa da sassakenta sai su hada da
Rihatul-hulbi su zuba cikin tukunya su dora kan wuta bayan
sun zuba ruwa dai-dai misali, idan su ka tafasa sai su sauke
sannan su tace su zuba shi cikin buta su dinga tsarki akai-
akai. Idan maganar matsi ne, za ki bai wa kawarki labari.
08/07/2022
PREVENTION IS BATTER THAN CARE
Social
*MAKAHO DA GURGU NA ASALI*
ππππππππ
*wani mutun ne yana zaune a farfajiyar falon sa sai aka tambaye shi su waye makafi da guragu na gaskiya? kawai sai yace"*
**Gurgu* na gaskiya shine wanda baya zuwa masallaci
*Makaho* na gaskiya shine wanda baya duba alkur'ani
Da zarar kaji karar *wayarka* kasan wani nasan magana dakaine..haka kuma da zarar kaji kiran sallah kasan *ubangijin ka* na neman ka.
Kada kasanya karbar kiran *mutane* yafiye maka muhimmanci akan kiran *Allah*
*Da daddare kowa yana *rufe* kofarsa ne don tsoron mutane a lokacin ne kuma Allah Ya ke *bude* kofofinsa dan karbar mutane*
kokana *qwanqwasa* kofarsa ta hanyar sallaloli,da zikiri da addu'o'i da tilawa a wannan lokacin?
Idan ka makara awajan aiki kanajin *kunyar* *shugaban ka* idan kamakara zuwa masallaci ko kanajin *kunyar Allah?*
Nasan kin zaci wani labari ne na abin dariya shine harda tsayawa cak dan ji, to maganar tafi qarfin haka. In kina san lada ga wata hanya nan a sauqaqe ta hanyar tura wannan saqon....
*ALLAH YAYI MANA JAGORA BISA TAFARKIN TSIRA*..AMEEN.
DAILY ISLAMIC REMINDERS. Yaum As-Sabt, 20th day of Shaw'waal. (Saturday, 21st of May, 2022).
*_THE BEST FORM OF INVESTMENT IN ISLAM_*. *BismilLah*.
If you find yourself constantly prioritizing dunya over akhirah (Hereafter), it is time to strike a balance:
So you have decided you want to be productive for the Hereafter?
Alhamdulillah, making that intention is the first step! If you are still breathing, the doors of repentence are still open and it is not too late to make it to Jannah.
The best form of investment is to do whatever you can to please the CREATOR especially with our acts of worship! Begin now, review how to correctly pray and establish your daily prayers, make a daily habit of reading The Qurβan and then acting upon it, learn sunnah actions and lessons from the life of the Prophet (Peace be upon him). Have eeman in ALLAH and work righteous actions, and take small consistent steps to improve. You will enjoy super productivity in this world and joy in the next in shaaβ ALLAH!
Remember Jannah isnβt for 1 week or 100 years, itβs for eternity and comes with unlimited pleasure. Strive now! *_May ALLAH aid us in our efforts to please HIM in exchange for HIS Paradise_*. Aameen.
19/04/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Festac Town