Aliyu A Hassan Kamshi

Aliyu A Hassan Kamshi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu A Hassan Kamshi, Block M01 SARKIN MASKA MORDERN MARKET FUNTUA, Funtua.

13/08/2026

shi turare fa sai Dan gayu✅

20/06/2026
16/06/2026

Madrid sun kasa gano matsalar su tun daga zuwan wannan yaro 🙂‍↕️

08/01/2026

Shugaba Lee Jae Myung, ya fada a yau Laraba cewa ya nemi shugaban China, Xi Jinping ya sa baki saboda makwabciyarsa Koriya ta Arewa ta bar zancen kera makaman nukiliya.

Shin kuna ganin shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un zai amince ya hakura da batun nukiliya?

08/01/2026

Najeriya na bin kasashen Togo da Benin da Jamhuriyar Nijar kudin wutar lantarki da adadinsu ya haura naira biliyan 20.

Shin ya kuke ganin za a wanye?

08/01/2026

Allah kasa mudace

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Block M01 SARKIN MASKA MORDERN MARKET FUNTUA
Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu A Hassan Kamshi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Funtua.