Mas'ud Adamu Dandume

Mas'ud Adamu Dandume

Share

Mas'ud Adamu Dandume

29/06/2026

YA RAHAMANU YA RAHIMU MUNA GODIYA DA WANNAN NI'IMAR TAKA, ALLAH KA QARA BAMU ZAMAN LFY.

02/06/2026

MU FATAN MU ALLAH YA KAWO RUWA. SIYASA DUK QARYA CE.

02/06/2026

Senator Alkhazzibu Allah ya karya mana kai.

02/06/2026

WANNAN ZAFI TAKE DAUKA MAGANAR GASKIYA BAZATAYYI MANA BA. APC FUNTUA/DANDUME TACI TRANSISTOR.

11/04/2026
04/03/2026

Dama Ai na fada maku duk qarfin iskar tusa bata facin Taya.

26/01/2026

Yan uwa ba fa kowa sai ya so muba, ko muce dole sai mun farantawa kowa, mudai muyi iya iyawar mu wajan zama da kowa lapiya da kyautatawa tsakanin mu da Allah, domin wani duk abunda mukai masa kuskuren mu kawai yake nema don ya samu hujjar rabuwa damu, wani kuwa na can kamar makaho yake akan kuskuren mu don tsabar kaunar mu.
Ya Ubangiji ka taimakemu hakuri da juriya zama da kowa lapiya.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sambon Barkan Road Dandume Katsina
Funtua

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 13:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mas'ud Adamu Dandume posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Funtua.