Ummy shakira
Healthy
A wannan yanayi da ake ciki idan baka da Dan rufin asiri kana ji kana gani karatu zai gagari yaranka, school fees ya zama jidaliðŸ˜, Allah ka dube mu.
Shugaban Masu Gaskiya 💪
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ 💕💘🙌🙌
24/11/2022
*GIRMAN NONUWA*
sau da yawa yak**ata mace ta zama kullum tana gyara nonuwanta domin kayatar da mai gida
kar ki manta abubuwa biyu ke daukan hankalin namiji ajikin mace
ta gabanki kullum idanuwansa suna kan nonuwanki sannan ta baya kuma yana sa Ido akan duwawunki
Idan kina son girman nonuwa ko da ke budurwace to kisamu yis, ki kwaba da ruwa mai dan dumi, sai kin tabbatar kinyi kusan shiga wanka saiki shafa,akalla minti shabiyar ko goma saiki wanke.
Dan Allah kuyi sharing zuwa wasu group dan yan uwa su karu. ...mun gode
👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙
💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓
14/11/2022
WAYE MIJI?
Mata da yawa sun san ana cewa miji miji,kun san asalin kalmar?
Meyasa ake cemasa miji,does it make sense at all ace miji? Shi ba turanci ba ba larabci ba
The word miji ya samo asaline daga abinda hausawa ke cewa MIJIBINCIN LAMARI
Kunga ko daga sunan an nuna girmansa da kuma irin qimarsa
23/10/2022
ALAMOMIN BUÆŠAÆŠÆŠEN FARJI
Yanayin halittar farji tamkar robar danƙo ce wacce zata iya buɗewa idan aka yi mata talala, haka kuma zata iya komawa ta haɗe, wato ta tsuke bayan buɗewa. Tsokokin bangon farji masu motsi ne kuma zasu iya tsukewa ko buɗewa idan mace tayi yunkurin tayi hakan, wato idan ta motsa su ko matse su ta ciki. Buɗaɗɗen farji (loose va**na) ko buɗewar farji (va**nal looseness) wani yanayi ne dake shafar mata da yawa musamman lokacin juna biyu da kuma bayan haihuwa inda farji ke canza yanayin halittarsa ya ƙara girma, wato ya zama buɗaɗɗen wuri kasancewar naman dake zagaye da farji mai yiwa zakari zobe lokacin jima'i ya saki , tsokokin sun saki basu iya damƙar zakari yanda ya k**ata lokacin saduwa. Kamar dai yanayin halittar fatar jikin mutum, wasu mutanen fatarsu nada tauri k**ar roba marar sauƙin budewa idan aka jata, wasu kuma fatarsu nada laushi da sauƙin yin talala idan aka jata, kusan haka itama halittar gaban mace take. Wurin haihuwa jinjiri na fitowa ne ta farji inda wurin ke buɗewa sosai domin jinjiri ya fito. Bayan wani lokaci da haihuwa farji na komawa ya tsuke . Duk da haka , farji ba zai taɓa komawa ba k**ar yanda yake ada ko k**ar na macen da bata taɓa haihuwa ba (ko budurwa) , koda kau anbi hanyoyin magani , farji zai zamanto ya ƙara girma kaɗan ko da yawa.
Yawan haihuwar mace, budewar gaba saboda tiyatar likita/ƙarin kofa a lokacin haihuwa (tear) da yawan yin jima'i yau da gobe, na daga cikin dalilan dake haddasa budewar gaban mace. Idan buɗewar farji tayi yawa yana zama kalubabale ga ma'aurata. Zaya iya zama matsala a rayuwarsu ta jima'i . Saboda wannan yanayi na sanya raguwar ɗanɗanon jima'i ga mace da mijinta koma ya hana macen jin ƙoluluwar daɗi (or**sm) lokacin saduwa. Dalilin faruwar haka shine , farji baya matse/riƙe zakari da kyau, ta yanda za'a samu ɗanɗanon gugar fata-da-fata tsakanin ma'aurata biyu wanda jin wannan guga shine zai kai ma'auratan biyu ga gamsuwa mai ƙarfi a lokacin jima'i.
19/10/2022
Maganin matse gaba na mace yadda zata matse tamkar bata San Namiji ba.
Idan kina da Aure k**e son ki gyara ko kin taba Aure zaki yi wani auren,ko wacce ta samu matsala ta fyade insha Allah idan kikai wannan hadin zaki matse k**ar baki san Namiji ba.
Abinda zaki da farko shine zaki samu wadan nan abubuwa guda 3 wanda babu wahala wajen samun su.
1. Yayan Hulba.
2. Bagaruwa.
3. Ganyen magarya.
Da farko idan kika samu yayan hulba k**ar chokali 1 babban zaki samu bagaruwa k**ar guda 3 sannan garin ganyen magarya karamin chokali zaki hade su waje daya ki daka su.
Sai ku zuba ruwa kofi 3 ki tafasa sosai,zai ki sauke ki tace sannan ki zuba a filas ,zaki rika tsarki dashi k**ar sau 3 a rana.
Yana matse gaba cikin kankanin lokaci yana maganin bushewar gaba yana maganin infection yana kara Niima da shaawa ga mace.
Allah yasa mu dace.
Zamantakewar aure ga ma'aurata
15/10/2022
NA'ANA'A :
Na'ana'a Wato (Mint life a Turance)
Wani Ganyen Mai Albarka Dake dauke da Manyan Sana daran Inganta lafiyar Dan Adam
Ana Samun Na'ana'a Mafitan Qasashen Duniya Ci Har da Qasar mu
GA KADAN DAGA CIKIN AFANIN NA'ANA'A:
1-ASMA:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Lokaci-lokaci Yana Maganin Ciwon Asma
2+ MURA:
Ayi Shayin Ganyen Na'ana'a da danyar Citta zaa Sami Lafiya
3-(SLIMING RAGE QIBA) RAGE KITSE MARA KYAU A JIKI:
Ariqa Yin Shayin Ganyen Na'ana'a ana sa Lemun Tsami Zaa Rage Giba Mara Amfani
4-KUMBURIN CIKI:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a na Magance Matsalolin Ciki Musamman Kumburin Ciki
5-KWAKWALWA:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Yana Wanke Kwakwalwa daga Chushewa
6-DANDANO:
Wanda Ya Rasa Dandano Sak**akon Wani Ciwo da yayi Ko Hakanan Kawai
Yasha Shayin Ganyen Na'ana'a Dandano sa Zai dawo
7-HAQORA:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Yana Qara Lafiyar Haqora da Qarfin su
8-SHAWA ( FEVER):
Shayin Na'ana'a na Maganin Shawara
9-IDANU:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Na Qara Lafiyar Ido da Qarfin Gani da Hasken Ido
10-MAI JUNA 2:
I Dan Macce Na Laulayi Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Zai Taimaka mata Sosai
Wajen Qarfafa jikin ta Wajen Qara mata Kuzari da Saita mata Dandanun Bakin ta
11-MAI SHAYARWA:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Yana Qara Ruwan Nono
12-FATA:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Yana Kawar da Cututtukan Fata Ya SATA Sheqi da Hasken
13-NUFASHI:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a Na Inganta Lafiyar Huhun Dan Adam Wajen Kawar Mishi Da Cututtukan Dake Huhun shi da Qara Mishi dadin Numfashi
14-MAQOGWARO:
Shan Shayin Ganyen Na'ana'a da Kanumfari na Magance Matsalolin Maqoqwaro
KA TURA WANI GROUP DAN WASU SU AMFANA
SHAWARA GAREKI YAR UWA!
_________________ ___________________
Bazai Kyautu ace Yau Mijinki ya Fita daga gida da 6acin Ranki ba, Kiyi iya kokarinki kiyi Musaliha da Mijinki, Kiyi iya Kokarinki ki kyautatawa Mijinki, kiyi iya kokarinki karki zamo silar 6ata masa rai, So ake ma idan yaje ya kwaso 6acin ran waje idan ya dawo gida ke ki kawar masa da wannan 6acin ran, ba ke ki bashi 6acin ran gida ya fita waje dashi ba.
Ummy Shakira
07/10/2022
Wasannin Motsa Sha'awa:
Ba duk maza bane suke motsawa matansu sha'awa ba kamin
Jima'i. Wasu mazan suna kamuwa burinsu kawai su shiga
mace ba tare da an motsa Mata jikin ta ba.
- Masu wasanni ma wasu basu inda zasu taba a jikin matansu
ba bare ma su biya musu bukatarsu.
- Cikin karamin lokaci mace na iya gamsuwa ta hanyar yin
mata wasanni.
- Dole maigida ya gano inda mace ke son a mata wasa da shi
da kuma yadda take so a mata wasan.
- Akwai wacce ana mata sakace zata kawo. Akwai wajen sai
an tsotsi farjinta ko nonuwanta. Akwai matan da shan bakin su
ko nonuwansu kadai zai sa su gamsu.
- Dole ka gano taka mai take so a Yi mata, ina take son a taba
mata, yaya take son ayi mata.
Yanayin Kwanciyar Jima'i:
- Shi ma hanyace mai sauki wajen sawa mace gamsuwa.
- Akwai matan da muddin ba tayi goho aka sadu da ita ba, to
fa Sam bazata gamsu ba.
- Wasu burinsu namiji ya kwanta su hau kansa. Wasu sai an yi
ta kwanciyar gado. Idan kana son ka iya gamsar da matarka yi
kokarin wani yanayin take so domin ta samu gamsuwa.
- Akwai wasu matan muddin ba wahalar dasu akayi ba basa
gamsuwa.akwai ma wadanda sai an dukesu ko ana saduwa da
su ana marin duwawunsu basa gamsuwa. Yi kokarin gano
wanne matarka take so.
Sumbatu:
- Maza da dama basu fahimci mata na son ana saduwa dasu
ana musu sumbatu da surutai mara kangado.
- Akwai matan da suna ji kana saduwa da su kana santi, kana
surutai, kana ambatar sunansu, kana tabbatar da soyayyar ka a
gareta kamin nan ta samu biyan bukata.
- Da fatan maza magidanta zasu yi kokarin neman illimin
gamsar da matayensu domin gudun matansu su raba musu
kwana da wasu mazan.
05/10/2022
YADDA MATA SUKE INZALI (KAWOWA)
TAMBAYA
:
Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai
ina nufin inzali. Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma
ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba k**ar yadda nake yi.
kuma ina gani a bidiyo na baÉ—ala mata na zuwan kai k**ar
yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?
:
AMSA
:
To ba shi kaÉ—ai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna
da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan
wannan lamari daga wajen maza da mata.
Kai harma wasu mazan da s**a saki matansu saboda wai
basa kawowa. To Ƙara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.
Inzalin mata ba k**ar yadda na maza yake bane. Su maza
suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa.
Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka
intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu
matan da suna iya É—igar da ruwan miniyinsu amma ba k**ar
yadda na maza ke fitowa ba.
Shi ruwan maniyin mace yana nan k**ar ruwan maziyin namiji
ne bashi da kauri tsinkakke kuma fari, amma na maza k**ar
majina yake.
A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan
da suke fesar da ruwa mai k**a da fitsari (squatting) wanda
maza da yawa suna É—aukar cewa wannan shine inzalin mace.
Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da
cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana
samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaÉ—in
jima'i.
Inzali ga maza da mata shine ƙololuwar jin daɗi a lokacin
jima'i.
A lokacin da mace ta kamu da shauƙin jima'i, wannan lokacin
jinin jikinta yake kwarara zuwa kan É—antsakanta, daga bisani
sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa
sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan
kai._
Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da
akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan
kan
:
Allah ta'ala yasa mudace
Insha Allah! Next topic din mu zamu kawo alamomin da zaka
gane matarka tayi releasing
03/10/2022
An wallafa wannan Bayani domin ilmi, Yana da kyau mai karatu ya karanta har karshe domin ya amfana.
TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!​
Tambaya​‎: Ina matsayin shan azzakarin namiji ko tsotsar farjin mace yayin saduwa?
Assalamu alaikum Malan “Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshen sa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci?
Amsa​‎
To ‘yar’uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.
Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.
​Allah ne mafi sani.​
Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406.
30/09/2022
WATA SABUWA| Wani Yaro Mai Kula Da Lambu Yayiwa 'Yan Gidan Da Yake yiwa Aiki Ciki Su Uku
Rahotanni sun bayyana cewa iyayen ‘yan matan na kasar Kenya sun ajiye ‘ya’yansu mata a gida kuma ba za su bari su yi cudanya da abokai ba.
Yaron Mai Kula Da lambun Gidan shine kawai abokin Huldarsu da s**a sani. Ba tare da tsantsan iyayensu ya sani ba ya fara kwana da su har s**a samu juna biyu.
Iyayen wanda mabiya Kirista ne sun yi mamakin yadda ’ya’yansu mata suke da juna biyu duk da Irin tsantseni da sukeyi a kansu, Amma da s**a tambayi wanda ke da alhakin, amsarsu da s**a samu na gaskiya ta sa mahaifiyar ta suma.
An ci gaba da bayyana cewa yaron Mai Kula da lambun ya fara kwana da ’ya’ya na biyu bayan sun yi ciki
sai Dayar ta bukaci a taimaka mata don kada ta kai rahoto ga iyayen ‘yan matan masu tsauri da tsantseni. amma ana cikin haka sai na karshe. Haihuwa ita ma ta ga abin da ke faruwa kuma ta bukaci ita ma ta kwana da yaron lambun idan ta boye.
A ƙarshe duk 'yan'uwan nan uku sun sami ciki ta wurin mutum ɗaya. ’Yan uwa mata sun haihu kuma iyaye sun amince da kaddara bayan nasiha mai tsanani tare da zargin kansu da tsangwama ga ‘ya’yansu mata.
Nan take yaron Mai Kula da lambu ya rasa aikinsa amma har yanzu 'yan matan suna aika masa kudi suna son shi da uban ga 'ya'yansu mata biyu da dansu. Wannan ita ce yadda rayuwa ke bi da mutanen da suke tsaurin kai ga yara mata.
©Vanguard Hausa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gandu
UMMYSHAKIRA