Dr Aliyu Rasheed Makarfi
Islamic Center
30/07/2026
Yanzu Yanzu Tsaya Kaji Addu'ar Samun Kudi Daga Bakin Sheikh Lawan Abubakar Shuaibu Triumphant JIBWIS SOCIAL MEDIA NHQ JOS NIGERIA 🇳🇬
30/07/2026
ALHAMDULLULAH.
KAI STAYE DAGA MALAM AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT
Yayinda Muka rako Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Gombe State (NHQ Jos, Nigeria II), Ash-Sheikh Aliyu Muhammad Bara, tafiya zuwa ƙasa mai tsarki domin gudanar da ibadar Umrah
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya kai shi lafiya, Ya sauƙaƙa masa ibadarsa, Ya karɓi ayyukansa, Ya kuma dawo da shi gida lafiya cikin aminci da albarka.
Allah Ya sa Umrah ta zama karɓaɓɓiya. Amin.
26/07/2026
Wa'azin Walimar Aure Yayan Sheik yusuf Sambo Rigachikum Daga Sheikh Dr Alkali Abubakar Salihu Zaria JIBWIS SOCIAL MEDIA NHQ JOS NIGERIA 🇳🇬
26/07/2026
CHIKENKIYAR VIDEO ZIYARAR SHEIKH DR ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA WAJEN MALAMIN DARIKA JUNAIDU BAUCHI Nyd de videoer og den musik, du holder af, upload originalt indhold, og del det hele med venner, familie og verden på YouTube.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Dr Aliyu Rasheed Makarfi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.