INUSA MUSA AHMAD
An haifi YUNUSA 18 Disamba 2000
03/10/2023
01/10/2023
06/09/2023
Ina taya dukkan magoya bayan Jam'iyyarmu ta PDP murnar cikar ta shekaru 25 da kafuwa. Wannan na nuna cewar PDP tana daga cikin jam'iyyu mafiya ƙarko da nagarta a tarihin siyasar Najeriya. PDP ta samu nasarori kuma ta fuskanci matsaloli, amma lokaci ya nuna babu wacce ta kai kamar ta a wannan jamhuriyar.
Muna miƙa girmamawa da jinjina ga dattawa da iyayen da s**a ƙirƙiri jam'iyyar. Muna gode wa dubban mata da matasa da s**a sadaukar da lokacinsu don hidimta wa jam'iyyar tsawon waɗannan shekaru. Shugabannin ta na yanzu kuma, muna yi musu addu'ar samun shiriya da hikimar da ake buƙata don inganta jam'iyyar.
Gobe Ta Allah Ce!
©Santurakin Dutse
20/07/2023
19/07/2023
Ina taya dukkan al'ummar Musulmin Jihar Jigawa da na sauran sassan duniya murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci. Ina addu'ar Allah Ya haɗa mu da alkhairan dake cikin wannan shekara ta 1445AH; muna fatan samun zaman lafiya, sauƙin rayuwa da kuma ci gaba mai ɗorewa a cikin ƙasarmu.
©Santurakin Dutse
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
08136186614
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when INUSA MUSA AHMAD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.