Chief Iman sharamansur bajoga
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Chief Iman sharamansur bajoga, Health/Beauty, Sharamansur bajoga, Gombe.
hudubar juma a DiGa ZAWIYAR Maulana chief Iman sharamansur bajoga ranar juma a Wanda yayi daidai da 6/1/2026
30/01/2026
maulana shek ABUBAKAR sharamansur Yan muku happy juma,a Yan uwa ma soyayya annabi Muhammad sallalahu alahiwasalam yakan cemana muyawaita yiwa annabi Muhammadu salati duk ranar yafi nakowsnnerana juma,a ranace Mai albarka Allah ya Qara lpy danisan kwana alfarmar shugan halitta annabi Muhammadu
ameen
19/01/2026
maulana shek Iman sharamansur bajoga tare da maulana jikan maulana shek Ahmad aliyu abul fatuhati sharif Yusuf Allah ya karamana sonku fijahi abul futuhati R T A ameen
18/01/2026
maulana shek yahalaci muludin fiyayen halita annabi Muhammad sallalahu alahiwasalamWanda ya gudana a yau 17/1/2026 a kufargidan alhaji ajiya bodoriyal Allah ya Qarawa maulana shek lapiya da Nisan kwana
Ameen bijahi summa Ameen
16/01/2026
alhamdulillah Maulana yahalaci daurin auren gida zakiru Allah yaQarawa Maulana lafiya danisan kwana
hudubar juma,a daga ZAWIYAR chief Iman sharamansur bajoga 16/1/2026
14/01/2026
maulana shek Allah ya Qara lpy danisan kwana Allah ya Qaramana irinku a adinin musulunchi Ameen
yaumul juma,at in masjid chief Iman sharamansur bajoga
14/01/2026
maulana chief Iman sharamansu bajoga bayan sallar juma,a yayingabatar da adu,a zaman lapiya wa Qasarmu Allah yabamu xaman zalapiya a Nigerian alfarmar shugan halita annabi Muhammad S.A.W
Allah munyi tawasuli da annabi Muhammad ka amshi butummu
Ameen ya Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Chief Iman sharamansur bajoga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.