jibwis runde Gombe LGA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from jibwis runde Gombe LGA, Health/Beauty, RUNDE MALAM INNA GABAR DA BUSTA GOMBE, Gombe.
๐ฅRUNDE โ
Darud tauhid โ Runde ๐ช
05/03/2026
Rubutu Daga Dan'uwa Alaramma Nawasi Musa Potiskum
Wallahi Bancika Son Nayi Maganar Wani Abu Inya Tasaoba Musamman Akan Yanar Gizo Saboda Niga Al'Adata Nafi Yin Magana Tahanyar What's App Ko Kiran Waya Nida Mutum Mufahimci Junammu Amma Wannan Lokacin Zandance Wani Abu Kadan Akan Maganar Dakatarda Malam Abubakar Salihu Zariya Kuma Zanyi Wannan Maganarce Bawai Dole Mutum Sayya Gamsu Da Abinda Zamfadaba Ammade Zamfada Atakaice.
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Ni Nawasi Musa Potiskum Ina Mai Shaidawa Mutanan Damaturu Da Jihar Yobe State Da Nigeria Baki Daya Dama Duniya Cewa Dakatar Da Malam Alkali Abubakar Salihu Zariya Dacigaba Dayin Tafsir Agarin Damaturu Adaidai Wannan Lokacin Wallahi Billahi Alkairine Sosai Kuma Ina Mai Tabbatarwa Duniya Cewa Shikansa Malam Abubakar Salihu Zariya Yasan Cewa Alkairine Dakatar Dashi Kuma Shugabannin Damaturu Sunsan Hakan Haka Jagororummu Na Kasa Da Kasa Musamman Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Amatsayinsa Na Jagora Kuma Uba Kuma Shine Yabada Umarnin Dakatarwan. Atakaice Bakomaine Sai Mun Fito Mum Bayyanawa Mutaneba Saboda Shi Dan Adam Yana Amfani Da Abinda Yake Gani Azahirine Kuma Duk Irin Bayanin Da Zaka Fada Ba lalle Bane Mutum Yafahimceka Aloakcinda Kakeson Kafahimtar Dashi Amma Ina Kara Nanatawa Duniya Cewa
Dakatar Da Malam Abubakar Salihu Zariya Adaidai Wannan Lokacin.Ko Angane Ko Ba'Agameba Ko Amfahimta ko Ba'Afahimtaba Ko Anyarda ko Ba'A Yaddaba.
Alkairine!
Alkairine!!
Alkairine!!!
Idan Kowa Baisaniba Mu Munsan Tushen Lamarin Kuma Sauran Mutane Da Yan Izala Dama Wanda Ba Yan Izalaba Bazamu Hanaku Rubuce Rubucenkuba Akan Abinda Bakusan Tushen Saba Ni Kullun idannaga Mutum Yanata Rubutu Akan Abinda Baisan Asalinsaba Wallahi Tausayi Yake Bani Wani Lokaci Dariya Wallahi Muma Munso Ace Alkali Yaci Gaba Dayin Karatunsa Amma Maslahar Datake Cikin Rashin Yinnasa Yafi Yinnashi Alkairi.
Wannan Shine Atakaice Idan Mutane Sun Gamsu Alhamdulillahi Idan Kuma Basu Gamsuba Shikkenan Mu munsan Dalilai Masu Yawa Kuma Shima Kansa Koda Bayyi Maganaba Yasani Munawa Malam Abubakar Salihu Zariya Fatan Alkhairi Cikin Karatunda Yagabatar Abaya Allah Yasaka Masa Da Alkairi.
Wassalamu Alaikum.
05/03/2026
05/03/2026
Darud tauhid โ
04/03/2026
โข"Wa'azina ya ta'allaka ne kan tsarin shugabanci mai inganci, tare da cikakken girmamawa da biyayya ga shugabannina da umarninsu."
โ Alkali Abubakar Salihu Zaria
04/03/2026
Ramadan Kareem Of 2026 Day 15
Yanda Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun Mataimakin Shugaban Majalisan Malamai Na Kasa Na 1 Tareda Alaramma Hafiz Abdullahi Baffa Itas Sukasa Kayan Agaji
Agun Tafsirin Qurโani Maigirma Wanda Suke Gabatarwa A Rigachikun Dake Jahar Kaduna Allah TaโAllah Yasaka Da Alkairi Ameen๐คฒ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Gombe
77766
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when jibwis runde Gombe LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.