Maganin Gargajiya

Maganin Gargajiya

Share

Magungunan gargajiya da na Musulunci sahihai

22/12/2021

YAN SHIA NA TUHUMAR SAYYIDINA ALI DA RUGUZA MUSULUNCI:
📚 A cikin wannan littafin mai suna Anwar al-Nu'maniyyah, na Malamin Shia Ni'imatullah al-Jaza'iri sunce lokacin da Sayyidina Ali ya zama Halifa - watau shugaban Musulmi - ya kasa aiwatar da abubuwa masu yawa na addinin Musulunci. Daga cikin su:
1. "Ya kasa fitowa da Al-Quranin gaskiya." Watau yabar mutane suyi aikin da qur'anin qarya kuma shi kanshi da qur'anin qarya yake bautar Allah.
2. :Ya kasa hana yin Sallar Luha."
3. "Ya kasa halatta Mut'ah." - Tunda Ali bai halatta Mut'ah ba, waya halatta maku zinar mut'ah?
4. "Ya kasa hana Sallar Tarawihi a lokacin Azumin Ramadan."
5. "Ya kasa saukar da alqalin alqalansa Shuraihu daga yin alqalanci."
6. "Ya kasa saukar da Mu'awiya daga muqamin gwamman Syria."
📚 Tambaya ga yan Shia: Menene anfanin shugabancin wanda ya kasa aiwatar da Shari'ar Allah kuma ya lalata addinin Musulunci ta hanyar boye qur'anin gaskiya na shiriya daga mutane da aljannu? Wane aiki Sayyidina Ali yayima Musulunci?
📚 Allah Ya isarma Sayyidina Ali daga yan Shia.

31/08/2021

SU WANENE IYALAN MANZON ALLAH?
🤔 Yan Shia sun fitar da matan Manzon Allah daga cikin iyalan sa. Kuma basuda hujja domin duk inda Al-Qurani yayi magana akan matan Annabawa ya kira su iyalan Annabawan.
📚 Wannan maganar akwaita a cikin littafan yan Shia. Misali a cikin littafin Hadā'iq an-Nadirah juzu'i na 24, shafi na 155 na Sheikh Yusuf Bahrani ya rubuta cewa: "Nace, abunda ake nufi da lafazin Ahl [iyali] a cikin riwayoyi shine matar mutun. Abunda yazo cikin littafin Misbahul Muneer na qarfafa wannan ma'anar a wurin da yace; Idan ance mutun yayi iyali, ana nufin yayi aure, domin haka ana kiran matar mutun iyalinsa."
📚 Duk yadda mutun yayi boyon gaskiya sai Allah Ya fitar da ita daga bakin sa.
📚 Yan Shia masu hankali kawai ke hankalta.

Photos from Rami Isa Hausa's post 25/08/2021
21/08/2021

MALAMMAN SHIA SUNCE SAYYIDINA HUSAINI BAYA KISHIN IYALANSA:
🤔 A cikin wannan littafin mai suna Majalis al-Husainiyya, Muhammad Jawwad Mugniyyah ya rubuta cewa: "Me yassa Husaini ya tafi tareda matan sa da diyan sa zuwa Karbala? Ashe bai k**ace shi ba ya kare su daga fuskantar kame su da azabtar da su? Shidai Husaini ya tafi dasu ne domin a k**a su kuma ayi yawo dasu a cikin qasashe, domin kowa ya gansu babu hijabi (da budaddin fuskoki)..."
📚 Don Allah mutane masu hankali. Wa keson a k**a iyalan sa, a azabtar dasu, a tona assirin su ana yawo dasu qasa da qasa? Ashe addinin Musulunci baiyi umurnin kare mutunci da karamcin iyali ba?
🤔 Anan Yan Shi'a na da'awar cewa Sayyidina Husain bayada kishin iyalansa kuma yana son ganin an wulaqanta su. To ina aqidar ku ta cewa "Ma'asumi" ne, ya yan Shia?

19/08/2021

YA YAN SHIA KE AZUMIN ASHURA?
🤔 Yazo a cikin littafin Misbahul Mujtahid na babban Malamin su at-Tusi cewa: "... Daga cikin ayukkan ibadar da ake son mutun yayi a ranar shine a kame baki daga cin abinci da shan ruwa zuwa bayan Sallar La'asar. A lokacin sai a bude baki da qasar Karbala yar qanqane..."
📚 Ga alama irin wannan azumin na sashen yini ba'a samun sa sai acikin addinin Yahudu da Nasara da Majusawa da Maguzawa.
👏 Allah Ya kiyashemu daga addinin Shia da dukan jinsunan bata.

09/08/2021

AYATULLAH BORQEI QUESTIONING SHIA CREED:
https://www.amazon.com/dp/B08GRKFQ6B
Surely, Shia sects have passed over seventy denominations and each of them is affiliating and attaching itself to the Prophet’s descendants, I mean to the Imams (scholars) of the Prophet’s household and those scholars have been nothing but Muslims. They all spent their lives in the first and second centuries of Islam and in those centuries nobody (or group) is known (or called or addressed) by any sect’s (name other than Islam). The Prophet’s progeny didn’t innovate any sect and they didn’t claim for themselves any Sunnah other than the Sunnah of their grandfather, Muhammad (s.a.w) and they never follow their vain desires, nor do they innovate (or create) any sect (or denomination) within Islam. This is the commander of the faithful, (Ali bin Abi Talib), the father of Imams saying: “I kept the Book of Allah in my view and all that Allah has ordained therein for us and all that according which He commanded us to make decisions, and I followed it and also I acted on whatever the Prophet (s.a.w) had laid down as his Sunnah” (Nahjul Balagah). On another occasion, Imam Ali (a.s) said: “The Sunnah is what the Prophet (s.a.w) has laid down and bid’a (innovation) is what people create after him” (Bihar Anwar, vol.2, pg.266). Imam Ali (a.s) stated in a will before his death: “My will (advise) to you is that you join nobody in worship with Allah and Muhammad (s.a.w), you shall not neglect his Sunnah (tradition). Keep to these two fundamentals of Islam (monotheism and Sunnah of the Prophet –s.a.w) aloft…” (Nahjul Balagah).
The Sunnah (tradition of the Prophet – s.a.w) are nothing more than the saying of the Prophet (s.a.w), his deeds, and his approvals, but the Shia derailed from the right path and innovated the beliefs in the infallibility of Imams (and their Divine authority). They made for each Imam a Sunnah different from the Sunnah of other Imam and they believe that saying of each of those Imams, his deeds, and his approvals are authority (and incumbent to follow by believers). They hold to the Sunnah of their Imams and their fundamental beliefs and legal rulings are claimed to be taken from those Imams. For these reasons, you see them in their educational endeavors and in their educational institutions saying; this or that act is detested or is loved or is incumbent because Imam (so and so) has said this or done that and their fundamentals and legal rules are derived from those (Imams) and thus, they have brought into (the religion) being twelve Sunnah other than the Sunnah of the Prophet (s.a.w). In addition to that, the Sunnah of the Imams are varied and contradictory (and mutually negating each other). In the books of their scholars, you come across contradictory statements of the sayings and deeds of their Imams. In their efforts to reconcile those contradictory hadiths they will say: Most of those statements that emanated from our Imams were spoken in a state of simulation (Taqiyyah) and thus, they are not the truth. In addition to this most of their related hadiths are reported by single person (Ahad Hadiths) and are weak (in the chain of transmitters and content).
The truth (and only fact) is that any Sunnah other than the Sunnah of the Prophet (s.a.w) is not an authority in religion. Following the Sunnah of twelve Imams is one of the innovations of the Shia Imamiyyah sect, because in Islam Sunnah is exclusive to the Sunnah of the Prophet (s.a.w), for Allah stated in the Qur’an: “Indeed in the Messenger of Allah you have a good example to follow for him who hopes for (the meeting with) Allah and the Last Day, and remembers Allah much” (33:21). Allah didn’t say in the Sunnah of the commander of the faithful (Ali bin Abi Talib), or in the Sunnah of Sadiq or Baqir (a.s) there is an example for you to follow. Look into the books of Shia Imamiyyah; I mean al – Kafi, or Wasa’il ash – Shia, or Bihar and all their books on fundamentals and observances you will find that all their narrations or most of it are related from Imams and are ascribed to their words and actions.
ORDER YOUR COPY NOW: https://www.amazon.com/dp/B08GRKFQ6B

INCOHERENCE OF SHIA CREED: THE PATH OF SUNNAH OF THE PROPHET 09/08/2021

INCOHERENCE OF SHIA CREED: THE PATH OF SUNNAH OF THE PROPHET INCOHERENCE OF SHIA CREED: THE PATH OF SUNNAH OF THE PROPHET

14/07/2021

SHIN WANENE UBANGIJIN YAN SHIA?
📚 Allah Ubangiji Yace:
وَهُوَ الَّذي فِي السَّماءِ إِلٰهٌ وَفِي الأَرضِ إِلٰهٌ ۚ وَهُوَ الحَكيمُ العَليمُ
"Kuma Shĩ ne wanda ke abin bautãwa a sama kuma abin bautãwa a ƙasa, kuma, Shĩ ne Mai hikima, Masani." (Quran-43:84).
🤔 A riwaya ta 53 a cikin wannan littafin yan Shia sunce ma'anar waccan ayar: "Imam ne abun bauta na sama, kuma shine abun bauta na qasa."
📚 Da aka gayama Imam Sadiq wannan aqidar da mugunyar fassarar ta yan Shia, sai yace: "... Lalle wadannan yan Shi'ar sunfi Yahudawa da Nasara da Majusawa da Mushrikai muni... Wallahi idan na amince da abunda mutanen Kufa (yan Shia) ke fadi dangane dani da qasa ta k**a ni. Ni ba kowa bane fāce bawan da [Allah ya] aka mallaka, bani iya yin komai, kuma bani iya anfanar kowa da komai."
📚 Haka Malammai daga cikin iyalan Manzon Allah keta fama da muggan aqidun Shia tun azal. Amma yan Shia sai s**e irin wadannan karantar wa da sukeyi taqiyyah ce. Watau qarya sukeyi kawai suna dai boyon aqidar gaskiya ne.
📚 Ya yan Shia! Da Manzon Allah yayi taqiyyah da yau akwai Musulunci? Idan Manzon Allah baiyi taqiyyah ba, dawa Imamai ke koyi?
👏 Allah Ya isarma Manzon Allah da iyalansa akan yan Shia.

19/05/2021

YADDA YAN SHIA RAFIDAWA KE BĀTA TARBIYAR AL-UMMA:

📚 A addinin Musulunci aure baya inganta saida sadaki, da waliyi, da shedu.

😡 Amma a addinin Shia Rafidawa ba haka maganar take ba. A wurin su aure ya inganta koda kuwa babu waliyi da shedu da sadaki ingantacce.

😡 An tambayi Ayatullah Al-Ha'iri : Anayin mut'ah da budurwa batareda izinin mahaifinta ba musamman idan bayada kula kuma baya damuwa?

😡 Ayatullah Al-Ha'iri ya amsa da cewa: "Idan mahaifinta baya damuwa da hakan, ya halatta ayi mut'ah da ita."

😡 Kaji fatawar babban Malamin Shia Ayatullah Sayyid Kazim al-Husaini Al-Ha'iri. Manya masu halattar da zina da yada alfasha cikin al-Umma.

👏 Allah Ka karemu daga addinin Shia Imamiyyah Rafidawa.

19/05/2021

YAN SHIA BASU BIN HADISAN MANZON ALLAH:
Yazo a littafan Shia cewa, Manzon Allah yace: "Yaku mutane, Lalle babu wani Annabi bayana kuma babu wata Sunnah bayan Sunnah ta. Duk wanda yayi wannan da'awar kuwa ta qarya ce kuma bidi'ar sa na wuta. Don haka ku kasheshi. Kuma duk wanda ya bishi dan wuta ne."
🤔 To idan ka dubi addinin Shia su sunada Imamai sha biyu, kuma sunfi Annabawa da Manzanni, kuma anayi masu wahayi, kuma bin maganar su wajibi ne koda ta sabama Al-Qurani. Don haka sunba wadannan Imamai siffofin Annabawa da Manzanni amma maimakon su kira da sunayen sai s**a kira su Imamai. Aikin su daya amma laqabi ya banbanta.

15/04/2021

AQIDAR SHI'A AKAN AL-QURANI:
😡 Yazo a cikin littafin An-Najmus Sāqib, na Malamin Shia Rafidawa Husain Nuri Al-Tibirsy inda yake magana akan ayukkan Mahadin su a lokacin da yazo. Akan aiki na 16 ya rubuta cewa: "(Mahadin su) zai fito da qur'anin Ali bin Abi Talib, wanda ya tattaro bayan rasuwar Manzon Allah. Kuma cikakke ne bayda canji, bayada sauyi. Lalle ya gwadama Sahabbai wannan qur'anin amma s**a qi amincewa dashi. Tun daga lokacin Ali ya boye shi, kuma har yanzu yana can boye sai lokacin da Mahadi yazo. Shi zai fito dashi kuma yasa mutane suyi tilawar sa da hardar sa."
🤔 Jama'a wannan ne aqidar Maguzawa Yan Shi'a akan Al-Qurani duk wanda yace maku ba haka bane taqiyyah ce yakeyi.
🤔 Haka s**a batama Sayyidina Ali da zuri'ar Manzon Allah suna, da cewã sun boye addinin Allah daga dukan mutane da al-Jannu.

03/04/2021

IMAM SADIQ YA HARAMTA MUT'AH:
🌹 Yazo a cikin littafin Musnad Imam Sadiq, juzu'i na 16, shafi na 118, cewã, wani mutun yazo ya cemasa ya siffanta masa mut'ah. Sai yace: "Wani namiji zai hadu da wata macce, sai yace mata zan daukeki auren mut'ah akan wannan dirhami daya ko biyu domin inyi jima'i daya dake ko na tsawon kwana daya ko biyu. Wannan zinace, babu mai aikata wannan a tsakanin mu sai fajirai. Haramtar da mut'ah na a cikin littafin Allah Madaukaki, inda Allah Yace: 'Kuma waɗanda suke ga farjõjinsu mãsu tsarẽwa ne.
Fãce a kan mãtan aurensu, kõ kuwa abin da hannayen dãmansu s**a mallaka to lalle sũ bã waɗanda ake zargi, ba, ne.
Sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi.' [23:5-7]. Allah bai ba komi sunan matar aure ba sai matar mutun da wadanda hannayen damar su s**a mallaka."
📚 To Yan Shi'a ku ture wannan riwayar, kuce taqiyyah ce yakeyi ko kuce ai dolene a sabama Musulmi [Āmmah] domin kubi son ranku.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gusau, Sunami Area
Gusau
P.OBOX886,GUSAU,

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maganin Gargajiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gusau.