Kamshi by yar ilori
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kamshi by yar ilori, Health/Beauty, Gaodota wolonshogbo Street, Ilorin.
Hauwau haladu/JIDDAN JAMIL beauty place ina sayadda kayan gyaran gashi ina koyadda yadda ake kulada gashi yayi lfy ina sayadda mgnn mata kuyi hudda Dani zakuji Dadi insha allah
Hasbunallahu waniimal wakil Allah kakawo dauki akasuwar singa ta Kano Dan girman zatinka ya Allah kabama masu dukiyar hakuri da dangana kamayar masu da mafiyin alkairi barkammu da sfy
12/02/2026
Kowa yadukufa Neman na halas har mantawa ake da wata aba wai ita gulma kusayi hair cream kishafa kishafa ma yaranki harma Mai gida Dan kwalisa
Kana saneda cewa Babu Wanda gashinsa baya Kara tsayi akalla gashi Yana Kara tsayin rabin inch akowane wata Amma adalilin karyewar gashi saikiga ke kamar naki gashin baya Kara tsayi saima baya dayake Indai kina son sanin sirrikan gashinki harkisan yadda zaki hanashi karyewar to kiyi following kamshi dina zakuyi bankwana da kwaikwaido
Kinsan minene prosity kinsan yaake Gane prosity kinsan akan minake magana to ina maganane akan gashin kanki inkunason sanin sirrikan gashinku kuyi following dina zaku fahimci duk wata matsala dake hanaku gashinku yayi tsawo insha allah kawai kuyi following
Assalamualaikum warahamatullahi wabarakatihu barka mu da safiyar lahadi Allah yasadamu da alkairan dake cikinta akasin haka Allah ya karemu ameen ya Allah ina gaishe da kowa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Ilorin