Mhiz salbat

Mhiz salbat

Share

Page just for fun

11/01/2023

Addu'ar Maganin Damuwa da Bakin Ciki

اَللّهُمَّ إِنِّي عَبْدُكَ ابْنُ عَبْدِكَ ابْنُ أَمَتِكَ نَاصِيَتِي بِيَدِكَ، مَاضٍ فِيَّ حُكْمُكَ، عَدْلٌ فِيَّ قَضَاؤُكَ أَسْأَلُكَ بِكُلِّ اسْمٍ هُوَ لَكَ سَمَّيْتَ بِهِ نَفْسَكَ أِوْ أَنْزَلْتَهُ فِي كِتَابِكَ، أَوْ عَلَّمْتَهُ أَحَداً مِنْ خَلْقِكَ أَوِ اسْتَأْثَرْتَ بِهِ فِي عِلْمِ الغَيْبِ عِنْدَكَ أَنْ تَجْعَلَ القُرْآنَ رَبِيعَ قَلْبِي، وَنُورَ صَدْرِي وجَلاَءَ حُزْنِي وذَهَابَ هَمِّي

Ya Allah! Ni bawanka ne, kuma dan bawanka kuma dan baiwarka. Makwakwadata a hannunka take, hukuncinka zartacce ne a kai na, kuma kaddararka gare ni mai adalci ce.
Ina rokon ka da kowane suna naka, wanda ka ambaci kanka da shi, ko ka saukar da shi a cikin halittarka, ko ka kebance kanka da saninsa a cikin ilimin fake da ke wurin ka, da ka sanya Alkur'ani ya zama kaka ga zuciyata, da haske ga kirjina, da kwaranyewa ga abakin cikina, da kuma mai tafiyar da damuwata.

اَللّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحُزْنِ، والْعَجْزِ والكَسَلِ والبُخْلِ والْجُبْنِ، وضَلْعِ الدَّيْنِ وغَلَبَةِ الرِّجَالِ

Ya Allah! Ina neman tsarinka daga damuwa; da bakin ciki, da gajiyawa, da lalaci, da rowa, da rinjayen mazaje.🤲🏼🤲🏼

(Hafizahullah)

10/01/2023

*******____----------nightmood /

Send a message to learn more

09/01/2023
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Mangu
Jos
PLATEAUMOUNTAINS