MuhammadSani Nasir Abdulmuhyi
Islamic Propagation
16/01/2026
Shugaba yayin fitowa daga Masallaci bayan idar da Sallar Jumma’a.
28/12/2025
Kai tsaye daga gurin rufe taron Gasar Al-Qur’ani mai girma na haddadiyar kungiyar JIBWIS karo na 29, dake guna na a cikin garin Abuja.
28/07/2025
Alhamdulillah hotuna daga gurin darasin Tarihin Magabata na kwarai na yau 03/02/1447H~28/07/2025.
Ubangiji Allah ya bada lada ya saka da alkhairi, amin.
22/07/2025
The National Chairman of Jama’atu Izalatil Bid’a Wa’ikamatis Sunnah (JIBWIS), Sheikh Sani Yahaya Jingir, has warned that calls to withdraw soldiers from flashpoints in Plateau State pose a threat to lives and property.
Click the link for more: https://dailytrust.com/plateau-sheik-jingir-kicks-against-withdrawal-of-soldiers-from-flashpoints/
21/07/2025
Hotuna daga gurin darasin Tarihin Magabata na kwarai na yau 26/01/1447~21/07/2025.
Allah ya saka da alkhairi, amin.
18/07/2025
Alhamdulillah
A yammacin yau Jumma’a Allah ya bawa Sheikh Nasir Abdulmuhyi damar gabatar da ta’aziya na Mahaifiyar Marigayi Alhaji Sale Jimbo, a cikin garin Bukuru, Jos.
Ubangiji Allah ya mata rahama yasa ta huta, amin.
18/07/2025
Hotuna a yayi gabatar da Wa’azi tare da Khudba daga Masallacin Jumma’ah na Rafin-pa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Jos
930103