Imermu shafi'i TV

Imermu shafi'i TV

Share

إِنَّ لِلَّلهِ أَهْلِين وَأَهْلُ اللَّهِ هُمْ أَهْلُ القُرْآن📖🌹
يَا رَبِّ اجْعَلنَا مِنهُمْ،،نحن أهل القرآن والسنة💪🫰

02/10/2026

Krtn Alqur'ani Mai girma🎙️📖
Tareda Hafiz Ibrahim Usman Khalifa
Masha'allah BarakAllahu Feek Goni🙏🫰

Imermu shafi'i TV

01/10/2026

Mu Saurari Krt Daga Gona A'ishah Muhammad Ahmad Tadbeeq🌹🥺

Imermu shafi'i TV

30/09/2026

Karatun Wakilin Nigeria🇳🇬 A Musabaqar Duniya na Libya🇱🇾
Gwani Musa Ahmad Albarnawy

Imermu shafi'i TV

29/09/2026

Sautin Krtn Goni Umar Kabir🎙️😇
Goni ya iya Qur'ani Masha'allah👌🥰
Rabbi Ya Qarawa Rayuwa Albarka🤲

Imermu shafi'i TV
🌹😇🌹😇🌹😇🌹😇🌹😇🌹

28/09/2026

Sautul Qur'an🫰🤎
Littafin Allah Akwai Daɗi👌😇
Masha'allah Rabbi Ya Qara Albarka🤲🥰

Imermu shafi'i TV🌹🌹🌹🌹

27/09/2026

Ahmad Abubakar gada Jihar Sakkwato ya yi na ɗaya (1st Position) a mataki na farko (haddar Alƙur'ani da Tafsir) a Musabaƙa ta Ƙasa ta Haddar Alƙur’ani da Tafsiri, wadda Ofishin Jakadancin Masarautar Saudiyya da ke Abuja ya shirya karo na biyu (2) — 2026/1448H
Masha'allah Ubangiji Ya sanya Albarka ya ƙara maka hazaƙa🤲

27/09/2026

Goni Hameed Musa Zakariyya wakilin Nigeria🇳🇬 a Musabaƙar ƙasa da ƙasa ta ƙasar Libya ya gabatar da karatu. Insha'allah zamu kawo cikakken karatun sa nan bada jimawa ba.
Allah ka bamu nasara sannu da kokari goni👌🫡

27/09/2026

Goni Hameed Ahmad Zakaria
وفقك الله🤲🥰

27/09/2026

Barkan mu da Safiya🌄🌹
Mu Saurari Krtn Alqur'ani🎙️📖
Tareda Goni Muhsin Abdullahi FCT

Imermu shafi'i TV

23/09/2026

💙💙

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Plateau Jos
Jos
940103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imermu shafi'i TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Jos.