Sheikh Yahuza Zaria R t a

Sheikh Yahuza Zaria R t a

Share

وَجِئْتُكَ عَبْدًا ضَارِعًــــا مُتَشَبِّثًــــا
فَأَوْلِ الْتِفَاتًا خَادِمًــــا جَاءَ مُغْرَمَــا

04/08/2026

Maulana Shehu Ahmad Tijjani (RTA) sai da ya cika Shekaru 46 sannan shugaba Muhammadu (SAW) ya bashi ɗariƙar tijjaniya Hakan yana nuni da (46) itace adadin sunan (waliyi)

Hakan yana ishara cewa ko wace shekara tun daga haihuwar Maulana Shehu Ahmadu Tijjani (RTA) zuwa lokacin da aka bashi ɗariƙa, wani mataki ne na kaiwa ga wannan mukamin nasa na Khatmul wulayati

Ya sahibul Muqama'at Kha'tmul wulayati Sulɗanul Wilayati Babullil wilayati miftahul Futuhati

Abba na Niasse Assufi
------SHEHU Ibrahim Niasse Fardun nee☝☝

04/08/2026

الحمد لله رب العالمين ����

25/07/2026
15/07/2026

وإن قلت : هل ذا الورد نهج محمد
أقول : نعم وردي لنيل صفاء
وما فيه ذكر الشيخ أو ذكر غيره
فوردي لداء العبد عين دواء

فقد رفضوا صحبة الصالحين والمشائخ واﻷولياء واﻷتقياء ؛ وأنا أرى يا أيها اﻷحباب أن من تمسك باﻷوراد اشتغل بذكر الله عز وجل ومحبة أوليائه المقربين ؛ ومن رفض اﻷوراد ترك ذكر الله وعادى أولياء الله .

فقد خرج البخاري ورفعه : (من عادالي وليا فقد آذنته بالحرب ). قال الشيخ التجاني رضي الله عنه في ضمن هذا الحديث " من والى لي وليا فقد اتخذته وليا " وهذا كله قد جربناه ووجدناه صحيحا ؛ ولهذا التزمنا صحبة المشائخ واتخاذ اﻷوراد.

وأعداء الدين لما أرادوا أن ينقضوا اﻹسلام عضوة عضوة بدؤوا بتنفير الناس عن اﻷولياء فإذا فرغوا من ذالك نفروهم عن الصلاة ؛ فإذا فرغوا عن ذالك نفروهم عن الدين مطلقا ؛ نسمع كثيرا من يعيب الطريقة التجانية في هذا العصر.

والطريقة التجانية اﻹستغفار والصلاة على النبي صلى الله عليه وآله وسلم ؛ ولا إله إلا الله ؛
تأملوا يا إخواني اي عيب في هذه اﻷذكار ؟ واﻷوراد معناها المداومة على ذكر الله تبارك وتعالى ومحبة أولياء الله الكبار وذكر الله أكبر.

ومن رام إطفاء لنور إلهنا
أبى الله أن يطفيه رغم عداء

-----SHEHU Ibrahim Niasse Fardun nee ☝☝

12/07/2026

SHEHIN MU SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YACE

Ina da Shehunnai guda biyu; Shehina Na Zahiri shine Alqur'ani da Hadisi

Sunnar Annabi (SAW) bazata sami wanda ya fini Fahimtar su ba, Shehina kuma Na Baɗini shine Sheikhu Tijjani (RTA) shi kuwa baya taɓa Rabuwa dani da ɗai, Baye Niasse 🙏

Wal ABDULILLAH

-----SHEHU Ibrahim Niasse Fardun nee ☝☝

11/07/2026

DAGA RAYUWAR SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA)

Maulana Sheikhl Islam Alhaji Ibrahim Niasse (RTA) ba'iya na mutanan garin Senegal kaɗai ba ne A'a Shehun duk duniya ne baki daya ya zama Mutum daya A zamaninsa wanda babu na biyun sa Ayau awajan riku da sunnar Shugaba (SAW) jagorana ne Acikin Darikar Tijjaniya

Yana da mabiya da Masoya Acikin sassan duniya mutane da aljanu ruhaniyya da mala'iku, Abun mamaki a lokacin sa, dubban mutane suna musulunta a lokaci guda tun yana shekarun kuruciya ya haddace Al-Qur’ani da ruwayar annafi'in a fannin Tafsiri Hadisi ba'a maga Fiqhu da tasauwaf ta ko wani fanni Shehu shine na daya a wannan wajan

Dubban mutane A Wannan zamanin sun kai matsayin sanin Allah ma'ana Ma’arifa a karkashin sa Shugabanni suna neman shawarar sa Saraku da shuwagaban nin ƙasashe suna kai masa ziyara domin neman Albarkar sa

Rayuwar sa ta kasance mai sauƙi, bai tara dukiya ba Ya rubuta littattafai masu zurfi ya rubuta littattafai da kasidu masu nauyi a harshen Larabci irin Kashiful Ilbas Risalatul Fayḍa wanda har yanzu ana koyar dasu a jami’o’i da zaurukan ilimi, Rayuwar sa cike take da Soyayyar Shugaba (SAW) da Salati da zikiri da karatun Al'Qur'ani (RTA) duban mutane sun sami shiriya ta dalilin Shehu Ibrahim Niasse RTA

Wal ABDULILLAH
Abba na Niasse Assufi

08/07/2026

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YA RUBUTA WATA WASIKA SABODA TSANANIN CUTARWA DA AKAYI MASA

Ina wasiyya gareku da haƙuri a kan abin da yake samun ku daga mutane, maƙiyan hadara, kuma ƙarshe mai kyau tana ga masu tsoron Allah, kamar yadda aka ambata a cikin Alƙur'ani Mai Girma: "Ya ku waɗanda s**a yi imani! Idan kuka taimaki Allah zai taimake ku, kuma ya tabbatar da dugadugen ku." Lalle ne mafi tsananin mutane bala'i su ne Annabawa, sai kuma waliyyai.

Ku sani cewa ni, duk da ƙanƙantar shekaruna da ƙarancin ilimina da rauni na a addini, an cutar da ni saboda Allah haƙiƙanin cutarwa, kuma sun zarge ni da kafirci, fasiƙanci, halatta haramun, yanke zumunci, ɓata ɗariƙar Sheikh Ahmad At-tijjaniy RTA ta shigar da abin da baya cikinta, ƙirƙirar ƙarya ga Allah, sihiri, da hauka; kuma s**a yimin abubuwa waɗanda alƙalami na ba zai iya bayyana su ba.

Sai na yi haƙuri don Allah, na nemi lada sakamakon haka, na ɗauke himmata daga halittu har ta kai ga cewa halittu ba su zuwa a tunanina, kuma na san cewa ba su cutarwa, ba su amfanarwa, kuma babu abin da zai faru sai abin da Allah Ya so, kuma duk abunda Allah yaso cikinsa alheri ne cikakke. Sai Ya taimake ni da taimako daga gare Shi, Ya tsare ni daga sharrin maƙiyana, kuma ku bi wannan hanyar. Kuma nan ba da jimawa ba za su zama masu nadama da iznin Allah da ƙarfinsa.

Daga Alkalamin dan uwa Syd
Abba Shuaibu Attijjaniy

Wal ABDULILLAH
Baye Niasse Alkairi nee

08/07/2026

MAULANA SHEIKH ISLAM ALHAJI IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA

Duk Wanda ya somu ya sami amincin Duniya da Lahira Wanda ya aboka cemu Allah zai azurta shi da ma'arifa Wanda ya shiga Ɗariƙar mu ya shiga Cikin da'irar kiyayewan Ubangiji Cikin waɗanda babu tsoro da baƙin Ciki a tare dasu Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana cewa Soyayyar Shehu Tijjani (RTA) itace fatahin dukkanin wani muridi itace fiyayyen Abunda muridi zai rabauta da shi zuwa saduwa da hadaran Shugaba (SAW)

Ɗariqar Shehu Tijjani (RTA) itadin haske ce kewayayye, duk Wanda ya zauna a inuwar wannan haske ya kuɓuta daga ruruwan fitintinu na zamani Wanda yayi riƙo da shi to yana Acikin zimmar ma'abocin lokaci domin da'irar Shehu Tijjani (RTA) katanga ce daga dukkanin bala'i da musifu babu Wanda zai shigeta sai Wanda inayar Allah ta kalleshi Wanda ya shigeta ya fita daga da'irar gafala zuwa hasken ma'arifa

Babban hadafin waridin Ɗariƙar Tijjaniyya shine shaƙar ƙamshin hakikatul Muhammadiyya Ɗariƙar Tijjaniyya ba wai kawai ɗariƙa ne zuwa ga Allah ba, ɗariƙa ce ta aminci da ma'arifa ga wanda ya lizimci zikirin juma'a da wazifa Acikin jam'i tare da kiyaye sharuɗai da dokokin ta

Allah ya bamu sabati da istikama Acikin ta Saboda sirrin Shehu Tijjani (RTA) ka kashemu akan Alkawarin Shehu Tijjani da Soyyayyar sa Albarkar Manzan Allah da Shehu

WAL ABDULILLAH
Baye Niasse Alkairi ne

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

02/07/2026

غوث الزمان ونوره وجماله * من لم يزره كأنه لم يولد

عين العيون وسيد الأسياد * من لم يزره كأنه لم يوجد

فرد فريد مثله لم يوجد * في سابق أو لاحق بمطرّد

حاز السباق قبيل نوء جبيله * متدرجا متأرجا بالسؤدد

خضعت له الأعواث والأقطاب * شرخا فأروى الكل دون تردد

هذاك إبراهيم فيض زمانه * في نهضة ممتازة بتجرد

فص لختم ولاية مكتومة * يا سر أسرار وريث محمد

رمز لآل في الخلافة آرس *ناجودها ناموسها كالعسجد

برهام من برهام يسري سره * في نقطة من بائها لا الأبجدي

منغاري حب وامق محتار * يرجو الهداية بالوصيد المنجد

معناك إبراهيم عين حقيقة* فالحجر مسدور دوين المهتدي

أنوار هديك للعقول مآخذ * بين المنازع في طريق أتلد

هذي الدروب إلى المعارف دائما * إنا عليها سائرون لأوحد

برهام من نصر الحنيفة محدقا* أمداده نجعت بدون تسرهد

ما زلت أسري في سلوك سبيله * شابا وكهلا للبنان الكوهد

هو مفخري وروايتي ودرايتي * وحراثتي ومعزتي في الموعد

حسبي وحسبي ثم حسبي دائما* لا شاقني غير فشيخي مسندي

برهام يا برهام يا برهام* أنت المراد من الحديث المسند

من شعر الدكتور بلو مصطفى المنغاري المشرف العام لمركز النهضة الإسلامية في ولاية يوبي نيجيريا ١/٧/٢٠٢٦

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kaduna