Fatima Habib
🌹ALHAMDULILLAH FOR EVERYTHING 🌹
Best Risk Game 🎯🦁 🐍
04/03/2026
Ku yayyafe min ruwa😭😩tsakani ga Allah Taloli suna cimin kudi😩na Zaria shaddodi uku ne kawai 75k yanxu na tura 60k harda bada hakuri shi wan chan Alin kuma 25k lace daya ne 😩yanxu duk na kasa bacci saida na kacaccala kudade na😩
gaskiya idan Allah ya kaimu bayan sallah zan fara koyan dinki
25/02/2026
Saida nace malam jaace? yace jawurrr 🤔😳😂
22/02/2026
Katin 500 ko transfer 500 cash ga mutum 4 Wanda sukayi comment yyi 10mnt ba wanda yamasa reply.🎉🥳🥳
Ina cikin comment ina dubawa inde Yyi 10mnt nida kaena xanmaka mgn inde baka raena 500 Ba. Ayi cikin raha please 🙏
21/02/2026
Nisa’u Wai haka ne ???
18/02/2026
Wadannan sune mata 3 da sukayi trending a kauyawa day wacce tafi burgeku?
26/01/2026
Editers in kun isa ku kaini Airport 🛫 na dubai ina hawan flight ✈️ 😎
23/01/2026
Kai Jama'a kunji wai a Yafe masa Bazai sake ba Shin ko kowa ya yafe kai Zaka yafe me kallon wannan posting din?
23/01/2026
Okay yafiywa ma kuke nema to ko an sake ku kun fito baza ku sha ba Jama'a ko zaku kyalesu ?
23/01/2026
Happy Juma,at Mubarak 📿
Click here to claim your Sponsored Listing.