Lafia JARIN Talaka

Lafia JARIN Talaka

Share

Lafiyar Ku shine farin cikin mu

21/08/2021

H,I,V TIPS

The only way you can know for sure if you haveHIV is to get tested. Although the virus can cause symptoms, they’re not a reliable way to tell if you’re infected. In fact, some people won’t have any symptoms at all. So even if you don’t have any of the typical signs of an infection, you should always get tested if you think you are at risk.

Am I at Risk for HIV?

You get HIV through direct contact with certain kinds of body fluids -- blood, semen, pre-seminal fluid (also called pre-cum), vaginal fluids, re**al fluids, and breast milk. The biggest risks are having vaginal or a**l s*x without a condom or sharing needles with someone who has HIV. But other things can increase your odds of having it, too.

The CDC recommends that everyone in the United States between the ages of 13 and 64 get tested for HIV at least once as a precaution. In addition, you should ask yourself the following questions, and if you answer yes to any of them, you should get tested:

Have you had unprotected s*x with someone who has HIV or a person whose HIV status you don’t know?Have you injected drugs (including hormones, steroids, and silicone) and shared needles or syringes with others?Have you been diagnosed with an STD?Have you been diagnosed with tuberculosis(TB) or hepatitis?Have you had s*x with anyone who would answer “yes” to any of the questions above?Have you been s*xually assaulted?

How Long Does It Take to Show Symptoms of HIV?

Some people notice flu-like symptoms 1-4 weeks after they're first infected. They often only last a week or two. This stage is called acute or primary HIV infection.

Then, you may go for 10 years or more without further symptoms. This is called asymptomatic HIV infection. Even though you feel fine, the virus is still active in your body. And you can still give it to someone else.

Once HIV has seriously harmed your immune system, you're at risk for diseases that a healthy body could fight off. In this stage, symptomatic

21/08/2021

Overeating causes the stomach to expand beyond its normal size to adjust to the large amount of food. The expanded stomach pushes against other organs, making you uncomfortable. This discomfort can take the form of feeling tired, sluggish or drowsy. Your clothes also may feel tight, too.
Indeed, this common habit may lead tobloating, gas, nausea, excess body fat, and a higher risk of several illnesses. Therefore, you should work to prevent overeating by reducing your portion sizes, eating fewer processed foods, and orienting your diet around whole foods.

When individuals are overweight or obese they may be more likely to experience one or more of these serious medical conditions:

Metabolic syndrome.

Heart disease.

Stroke.

Type 2 diabetes.

Certain types of cancer. Auwal Guibi (HEALTH EDUCATOR)

06/05/2021

BARKAN MU DA WANNNA LOKACI,INA MAI FARIN CIKIN SANAR DA YAU,UWA CEWA CIKIN HUKUNCIN ALLAH YASA MUSAMU MAGANIN (ASTHMA), SANIN KOWANE (asthma) ciwone wanda warakana sa yana da wuya gaskiya amma akwai abin da Idan kai anfani dashi insha Allahu zaka manta kana da ita na tsawun LOKACI. Mai bukata ka hanzarto GUIBI MEDICINE STORE, Or met us through 07034231187,07088824589 [email protected]

13/04/2021

GUIBI MEDICINE STORE
A madadina da ma,aikata na wannan gida mai albarka mu naima al,umma Muslim Barka da shugowa watan Azumin Ramada dafatan Allah YA sa muna cikin bayin da ake yantawa Ameen Naku MD A,A GUIBI

30/03/2021

Avoid late food taken mostly in the night,it affect your health, such food as 1. water
2, orange juice
3, soda
4. Alcohol
5. coffee
6, Dark chocolate
7, Tomato saure
8, Red meat
Your health is our concern,
Auwal Guibi Health Educator

05/02/2021

SAIWAR ZOGALE

DATTIN MARA
Adafa Saiwar Zogale da Tafarnuwa, Asha Sau 2 a Rana Kwana 3,

QARFIN MAZA
Aci Saiwar Zogale da Namijin Goro,

SANYIN QIRJI
Aci Saiwar Zogale da Citta,

ZAFIN FITSARI,
Adafa Saiwar Zogale da Kanumfari Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3

QARIN RUWAN MANIYI,
A Sha Garin Saiwar Zogale Cukali Daya da madarar Ruwa Gwangwani daya,

SANYI
A dafa Saiwar Zogale da Saiwar Bini da Zugu da Tafarnuwa Kwara Daya
Asha Sau 2 Arana Har Kwana 3,

TARI
Akwa6a Garin Saiwar Zogale da Zuma Asha Cukali Daya Kullun Har Kwana 7,

NIIMAR MATA
Adafa Saiwar Zogale Adibi Ruwan Rabin Kofi da Dumi Asa Rabin Gwangwani Madara A Sha,

HAWAN JINI
A Hada Ruwan da Aka dafa Saiwar Zogale da Ruwan da Aka Dafa Ganyen Zogale, Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3,
Yana Sukar da Hawan jini Sosai

SUGA (DIABETES)
Cin Garin Saiwar Zogale A Cikin Abinci Yana Saukar da Ciwo Suga Sosai

RAGE QIBA
A Dafa Saiwar Zogale a Dibi Rabin kofi a Matsa Lemun Tsami (Lime) Guda Daya Asha,

Zaku iya samun ingantattun magunguna a cibiyar mu, ta Daru-Shifa Prophetic and Herbal Medicine Store Dake Waɗannan address din kamar haka;

No, 30 Masanawa By Kudansa Road, Kawo kaduna.

No, 163 Malali Road, Tudun wadan Malalin Gabas Igabi kaduna.

G.s.m 08037624598

Email: [email protected]

28/01/2021

AVOID TOO MUCH EATING IT WILL AFFECT YOUR HEALTH

03/01/2021

WHAT IS ULCER ? STOMACH ULCER (gastric ulcers) are open sores that develop on the lining of the stomach. Ulcers can also occur in part of the intestine just beyond the stomach. These are called duodenal ulcers. Stomach and duodenal ulcers are sometimes called peptic ulcers. SYMPTOMS OF STOMACH ULCER

dull pain in the stomach.

weight loss.

not wanting to eat because of pain.

nausea or vomiting.

bloating.

feeling easily full.

burping or acid reflux.

heartburn, which is a burning sensation in the chest)

30/12/2020

PART III Sannan secondary hypertension na faruwa ne saboda yanayin nan da ake kira da Cushing’s syndrome, da kuma yanayin da ake kira da hyperthyroidism, da Cohn’s disease, da acromegaly, da kiba (obesity), sannan da pheochromocytoma. Irin dabi’an cin abincin mutum da kuma shan giya suna daga cikin muhimman dalilai da ke haddasa kamuwa da cutan hawan jini kamar yadda muka fada a baya. Haka zalika ta’ammuli da miyagun kwayoyi shima yana haddasa ciwon hawan jinni.

Yadda za a gano ko mutum na fama da ciwon hawan jini (Diagnosis)

Akwai gwaje-gwaje da dama da ake yi don gano shin ko mutum na fama da cutar hawan jini. Daya daga cikinsu shine duba blood pressure na dan lokaci mai tsayi. Sannan kuma ana gwajin HDL da LDL na lipid contents (yawan kitse) a jini. Haka zalika kuma akan sa marasa lafiya su yi gwaji na serum electrolyte balance. Sannan ana sawa ayi wasu tesatesai (tests) don gano ko mutum na dauke da cutar, gwaji kamar na ECG, da Chest radiography da kuma azumin gano glucose level suna daga cikin irin gwaje-gwajen da ake yi.

30/12/2020

PART IIamu ko abubuwan da ke nuni ga samuwar cutar hawan jini (symptoms of hypertension)

Duk da cewa alamun hawan jini sun danganta ne daga mutum zuwa mutum, to amma akwai wasu alamu da sukan samu ga kowa da kowa. Wasu daga cikin alamun da kowa kan samu su ne:

Manyan alamun sun hada da; vertigo, da yawan suma (fainting episodes), da lightheadedness, da yawan canjin yanayi (mood swings), da ciwon kai, da tinnitus da kuma yawan faduwar gaba (palpitations).

Sannan abinnan da ake cewa secondary hypertension na faruwa ne sabili da rashin jituwa da sinadarin glucose (glucose intolerance), ko hyperthyroidism (wani yanayi ne dake haifar da matsala a makogwaro), ko kuma sabida Cushing’s syndrome. Wasu alamomin sun hada da kumburin hannaye da kafafu (puffiness of hands and feet), kumburin fuska (swelling of the face), da bugun zuciya (palpitaion), da kuma yawan hada zufa (excessive sweating) da suransu.
Mata masu juna biyu da ke kamuwa da ciwon hawan jini suna da yawan gaske - ya kai kamar kashi takwas zuwa kashi goma cikin dari (8-10%). Ana kiran wannan hawan jinin na masu ciki da suna gestational hypertension. Matan su kan fuskanci yawan canjin yanayi (mood swings), da high blood pressure, da yawan amai, sannan kuma da ciwon kai. Sannan kuma ciwon hawan jinin bayan haihuwa (postnatal hypertension) yanzu ya yawaita ga mata a wannan zamanin da muke ciki kuma duk alamominsu iri daya ne da na mai ciki.

Abubuwan dake haifar da ciwon hawan jini (Causes of hypertension)

Yanayin rayuwar mutum da dabi’un shi na taka rawa na musamman wajen kamuwa ko rashin kamuwa da cutar hawan jini. Misali idan mutum na da dabi’u irin na shan taba, ko shan giya, ko kuma yawan cin gishiri a cikin abinci, to yana cikin hadarin kamuwa da wannan cutar.

Yawancin primary hypertension na samuwa ne saboda genetic disturbances. Bayan an girma, akan kamu da shi ne saboda yanayin nan da ake kira da

30/12/2020

Mene ne ciwon hawan jini (hypertension)?

Ciwon hauhawar jini ko kuma hawar jini wani ciwo ne da yake samuwa sabili da hawan da jinin mutum yake yi fiye da kima (persistent rise in blood pressure). Abin da ake dauka normal wajen gwajin jinin mutum shine idan na’uran kwajin hawan jinin ya nuna 120/80 mmHg ko kasa da haka na systolic da diastolic (the normal values of systolic and diastolic blood pressure are 120/80 mmHg). Amma idan wanna ma’unin ya daura akan haka kuwa, to za a iya cewa akwai hawan jini (blood pressure). A wannan yanayi mutum na iya shiga hadarin kamuwa da cututtuka kamar haemorrhage (fitan jini daga hanyan shi zuwa wani hanyar na daban), da myocardial infarction, da stroke (shanyewar gabobi), da kidney failure (matsalar koda), da kuma vision loss (matsala na rashin gani).

Abubuwan dake canzawa a lokacin kamuwa da cutan hawan jini (pathophysiology)

Jijiyoyi, wato makwarara ko kuma hanyoyin da jinni ke bi (blood vessels) su kan kankance ko toshewa a saboda wasu dalilai da suma wasu cututtukan ne ke kawo su. Da zarar jijiyoyin sun matse sai yanayin ya haifar da haurawar jini, wato increase in blood pressure. Wannan haurawa na jini din yakan karawa zuciya dawainiya. Sabili da wannan dawainiya da zuciya ke yi sai jijiyoyin zuciyar su rika samun rauni akai-akai har a karshe sai a samu matsalar ciwon zuciya, wato cardiac failure a Turance. Sannan kuma wannan tsukewar blood vessels din kan haifar da abinda ake cewa thromboembolism da ke haifar da haemorrhage da kuma shanyewar gabobin jiki wato strokes. A fadin masana, matsalar ciwon goda (kidney failure) da ke samuwa yayin ciwon hypertension, na faruwa ne a dalilin rashin daidaiton ruwa da kuma sinadarin ions a cikin jini. Sannan kuma abin nan da ake cewa Renin-angiotensin mechanism ba ya aiki yadda ya kamata har hakan ya haifar da kidney failure. Sannan kuma ana sakin immune system mediators masu yawan gaske wadda hakan kan ingiza samuwar ciwon hauhawan jinni (hypertension) tare da TMF 1, Interleukin 1,

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

No. 5 Gadoda Masu Street Beside Primary Health Care Kofar Kibo Zaria
Kaduna