AHLU Markaz AHLUL Qur’an
Qur’an Families
Assalamu alaikum.
Yan Uwa kamar yadda muka sani aka sanar da taron da zamuyi na sallah kamar yadda ya gudana da karamar sallah. In sha Allah zamuyishi ranar lahadi 31/05/2026 in sha Allah.
Babban abun bukata shine kasan cewarmu ko halartarmu wajan taron yanada matukar mahimmanci sosai don sada zumunci tare da sanin tsare tsare da aka fitar dashi don kawo cigaba a wannan makaranta.
Wassalamu alaikum.
Ya Allah duk wani magidanci karka hanashi abunda zai kaiwa iyali a kullum.
SAURARA KAJI.
A matsayinka na malami shin kana kula da yadda ingancin karatun dalibanka yake?
Alaramma, Alhaji, Muhammad Musa.
Day daga cikin daliban wannan makaranta kuma yanzu malami hadimi a wannan makaranta mai albarka.
Allah ya saka masa da alkhairi.
Ahlu Markaz Ahlul qur’an.
Bawan Allah kullum burinsa matasa su nema ilimi kuma su koya sana’a.
Daya daga cikin zaratan malumanmu kenan Wanda ya tsayu babu dare babu rana ganin ansama zaratan matasa mahaddata al’qur’ani mai girma. Sheik Muhammad kabir ( kawo ) Allah ya saka maka da alkhairi.
’an
Bawan Allah baida buri irin yaga al’umma suna Neman ilimi suna karatu.
Sheik Abdallah Shu’aibu ( bichi ) yana cikin wadanda s**ayi gwagwarmaya wajan ganin yara sun haddace al’qur’ani mai girma a wannan cibiyar ta Markaz Uthman Bn Affan.
Allah ya saka masa da alkhairi.
’an.
Karatun Al’qur’ani mai girma kenan daga bakin Alaramma .
Daga cikin taro daya gudana a cibiyar koyarwa ta Marka Uthman Bn Affan.
24/03/2026
Allah ya jaddada rahama a gareka malam.
. Shine jigo na wannan cibiya mai albarka wadda ta tara mahaddata sama da 200.
Suma kuma s**a Samar da mahaddata sama da 200. Babanmu Allah ya baka abunda yayiwa wanda s**ayi sadaqul jariya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna
800273
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when AHLU Markaz AHLUL Qur’an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.