Rabiatu Ibrahim Yadullah

Rabiatu Ibrahim Yadullah

Share

parenting, wellness n healthy lifestyle inspirations

25/07/2026

I have seen the video n photos of this girl going rounds ..but what captured my attention was the person that recorded the video. Why couldn't him Stop her from the act and explain to her the health implications that might cause? What is the use of spreading it?

It is so sad how everything turns into content without us making an effort to correct the wrongdoing of one another!

Pls next time we see things like this let us try our best and do something good about it. Because the rasul (S.A.W) said "whoever command goodness has a 10x reward" so why not spread goodness and let it add to our deeds?!

27/06/2026

Duk runtsi duk wuya ku zama mutanen kirki. Duk da ba kowa ne zai soka ba, amma kai a karan kanka ka kasance mutumin kirki. A kyautata domin Allah ba don halin mutane ba.

27/06/2026

゚

14/05/2026
14/05/2026

Anya wasu kanikawan kuwa zasu ga alkhairan dake cikin nemansu kuwa? Wannan serpentine belt(han belt) da kuke gani sabo ne, da saka shi baiyi 2weeks ya koma haka!

Aikin da kake yi kullum, sana'arka, ta yaya za'a ce kuskure ne?

Nawa ya fara kara, naje gareji, akace ya cinye ne sai na canja wani. Aka siyo sabo amma mutumen na ya ƙaunaci Allah ya saka shi yanda yaga dama. Baayi sati 3 ba nayi kara ya dawo, na koma akace yayi girma ne kuma har adjust din yakai karshe, aka sake canja smaller size(shine wanda yake a video) a cikin kasa da sati 2 kara ya dawo wanda ma yafi na da. Da sassafe bayan na aje yara school, nayi hanyar gareji na sami wani ba wanda ya saka na farkon ba, ikon Allah ana fito dashi har yayi haka. Muka cika da mamaki. Wanda a cikin wata 2 wannan shine na 3.

Mai gyara yace ina wanda aka cire? Kinzo dashi nace eh. Muka haɗasu sai gashi girman su daya. Yace gaskiya da gangan akayi wannan aikin, kuma shima yasan zan lalace ai.

Nace to Alhamdulillah. Inda ace fa na share da karan da naji na dauki doguwar tafia a t**i? Allah ne ya kareni ya kuma takaita man wahala.

To yanzu dai tunda wannan makaniken ya maida wancan na farkon da aka cire, tsawon wata 2 kenan ba wani labari sai alkhairi.

Shawara ga kanikawanmu, a dinga rike da kula da amanar masu motoci, napep ko machine idan sun kawo gyara. Kuyi aikinku tsakani da Allah sai Allah ya da fa maku a cikin neman ku!!. Allah yasa mu dace. Ameen.

14/05/2026

Where's the lie😂🤣

24/04/2026

Barkanmu da juma'a. Allah yasa da mu da alkhairan dake cikin wannan yini na juma'a, ya kuma kare mu daga sharrin da suke ciki. Allah yajikan magabatanmu, Allah yasa mu cika da imani. Ameen

Have a nice weekend ahead

06/03/2026

Barkanmu da shanruwa al'ummar musulmi. Allah ya karɓi ibadunmu tasamu cikin 'yantattun bayi a wannan wata mai rahma. Ameen

24/02/2026

A yayin da ƙarancin tsaro ya yawaita a arewacin kasar nan, rayukan Mutane da dama na cikin haɗari. Baka sani ba kila kaine gaba ko wani naka ko naki. Wajibi ne mu nema hanyoyin kariyar kai na addu'a da Alqur'ani da sunnah s**a koyar.

Duk runtsi ku maidashi ya zama dabi'arku; a duk lokacin da zaku fita gida ku fita da kalmar "tawakkaltu Alal Allah, wa la haula wala quwwata illa billah." Ita ce mafi karanci a cikin addu'o'in fita a gida.

Idan kun dawo kuma; Bismillahi walajna, Bismillahi kharajna, wa ala Rabbina tawakkalna.

Sannan ku koya ma yaran ku, da kannenku. kuyi tawassali da hakan. In Shaa Allah ba abinda zai sameku har kuje duk inda zakuje ku dawo.

23/02/2026

Alhamdulillah, today is Monday, been the first of this holy month..may Allah accept our prayers, du'as and sacrifices...may He admit us all in Jannatul Firdausi with our loved ones. Ameen ya Rabbi

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zaria
Kaduna