Gaskiya dokin karfe
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya dokin karfe, Health/Beauty, Adamawa Road, Kaduna.
07/02/2023
Inde A Yan Takarar majalissan wakilai Ne A kaduna north Bamuga Wanda Yafi SHEHU USMAN S BAWA ABG chanchanta Ba, Shiyasa Muke Masa Fatan Nasara da fatan al-khairii!
Dan Haka A Buga Kawai, kuga yamusu SHEHU na nannn...
Allah ubangiji yabamu nasara cikin sauki🤲🤲🙏
07/02/2023
Kaf jam'iyyun ƙasar nan babu wadda ta kai NNPP nagartattun ƴan takara, kuma ina ƙalubalantar Tinubu da Atiku in sun isa su zo mu yi muhawara - Kwankwaso
07/02/2023
Idan Atiku yana so mu haɗe ya kwaso kayansa ya taho NNPP - Cewar Kwankwaso.
Meye ra'ayinku a kai?
07/02/2023
Sai hon.inuwa dogo..insha Allah
07/02/2023
30/12/2022
One Of The Most Trending Hausa Rapper is Celebrating His Birthday Today.
Happy Birthday Messi Of Rappers DJ AB
16/12/2022
Borno: Zulum Ya Kaddamar da Gangamin Neman Zarcewa Gwamna A ranar Litinin da ta gabata, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da yakin neman zarcewarsa. Buratai da Ali Modu Sheriff sun goyi bayansa.
16/12/2022
Na yarda Mallam Abduljabbar ya yí Mãnyan laifúka gúda huɗú:
DÁGA Áliyu Ɗahíru Aliyú
1. Ya yí fada da Salafíyya.
2. Ya yí fada da yan haqíqa.
3. Ya yi fada da wasú yan Qadiríyya
4. Ya yí fada da wasú yan síyasa.
Wadannan sú súka hadu súka mayar da fadansu céwa na zagín Annabí (saw) né alhalin su kansu sun san karya suke.
Nì daí da Annabi (saw) ya yí arahar da zan yì siyasa da shi, gwara a yau rayuwata ta fi. Anya wasu sun yarda idan an mutu za a tashi kuwa?
Na yi imani bayan wannan rayuwar akwai wata rayuwar mafi muhimmanci da adalci. Ta yaya zan iya kallo Annabi (saw) a ranar alkiyama tare da na san na yi amfani da shi a duniya wajen bukatuna?
Zan iya mutuwa a yanzu-yanzu ko an jima. Ko wani bai kasheni ba, zan mutu a gida ko asibiti. Daga karshe dai duk mutuwa zamu yi ko mun shirya ko bamu shirya ba, kuma babban abin da zamu tarar shi ne abin da muka kudirta ko muka aikata.
Fatana Ubangiji Ta'ala ya sa duk rintsi ya haneni siyasantar da addini ko karfafa masalahar duniyata fiye da ta lahirata. Ubangiji kada ka bari rashin tsoronka ya sa mu aikata zalinci da sunanka ko mu goyi bayan zaluncí da súnanka.
ماذا تقول؟
Mé za kúce ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna
HTTPS://WWW.FACEBOOK.COM/101190609358142/POSTS/117363161074220/?APP=FBL
21/03/2023